Main menu

Pages

January 2021

MU LEKA KITCHIN
Husnah03 31 January 2021
  DANBUM NAMAN KAZA Duk iri daya ne da yadda kaeyin dambun naman rago da na shani. Abubuwan Bukata Albasa Attarugu Kaza  Thyme Maggi Curry C...
Read more
DALILIN DA KESA MATAN HAUSAWA KE SAURIN TSUFA
DALILIN DA YA SANYA MATAN HAUSAWA KE TSUFA DA ZARAN SUNYI AURE: - Babbar matsalar mata a zamanin nan ita ce bakar kazanta da rashin kula da ...
Read more
YIN WANKA KULLUM MATSALANE GA FATAR JIKI...
Husnah03 29 January 2021
  YIN WANKA kullin YANA KAWO MATSALA GA JIKIN DAN ADAM – MASANA.... Masana lafiyar fata sun bayyana cewa yin wanka a kulli yana baiwa jikin ...
Read more
HATTARA DAI MATAN AURE, KUYI TAKA TSANTSAN!!!
Husnah03 27 January 2021
  "GANI GA WANE, YA ISHE WANE TSORON ALLAH" Jan Hankali ga Matan Aure Ku yi Hattara Ku Kiyaye... A TRUE LIFE STORY Da sunan Allah ...
Read more
YADDA ZA A WANKE QODA (KIDNEY) A GIDA GA MASU CUTAR,
Husnah03 26 January 2021
  YADDA ZA A WANKE QODA (KIDNEY) CIKIN SAUKI BA TARE DA YIN DIALYSIS A ASIBITI BA! A nemi Ganyen Yalo wato (Garden Egg Leaves), Sai a Dan wa...
Read more
TOFA!! TA FARU TA KARE... MATA KU DAINA ZARGIN MAZAJENKU NA AURE
Husnah03 25 January 2021
GAREKU MATA MASU ZARGIN MAZAJENSU True life story!! Sunana khairat munyi Aure da maigidana Auren so d kauna muna zaune a ilorin amma mu ...
Read more
FADAKARWA
Husnah03 25 January 2021
      FA'IDODIN SADAQAH                      ********************** Ya kai 'Dan uwa Musulmi!! Ya ke 'Yar uwa Musulma!! Shin ko k...
Read more
INGANTACCIYAR HANYAR SAMUN KUDI A SAUKAKE.
Husnah03 24 January 2021
GARABASAR SAMUN KUDI CIKIN SAUKI DA TAFI KOWACCE INGANCI. Kamar dai yadda kowa ya sani akwai hanyoyi daban daban da ale bi don samun kudi a ...
Read more
MU KOMA KITCHEN
Husnah03 23 January 2021
GIRKE-GIRKEN ZAMANI  Nikakken mangoro na musamman Kayan aiki; Mangoro Condense Madarar gari Yoghurt Ruwa *Yadda ake hadawa* Zaki samu mangor...
Read more
DA SA HANNUN KOWA MUTUWAR AURE A YAU..
DA SA HANNUN KOWA : MUTUWAR AURE A YAU Zaben Mace Ta Gari A kullum ana fara ambaton a zaɓi mace ta gari a farko saboda muhimmancin mace a ci...
Read more
MAGANIN HAIHUWA INSHA ALLAH
Husnah03 22 January 2021
MAGANIN SAMUN HAIHUWA IN SHA ALLAH DA SHAWARWARI GA MAI CIKI. *********************************** Mace ko Namiji wadanda basu samun haihuwa,...
Read more
MASOYI MAI FUSKA 2........
Husnah03 22 January 2021
  MASOYI ME FUSKA 2 YA FI MAQIYIN ZAHIRI ILLA.......... Duniya Makaranta. Masoyi mai fuska biyu tabbas yafi makiyi illa a rayuwa. Masoyi mai...
Read more
JAN HANKALI
Husnah03 21 January 2021
❗MUTUWA DOLE❗   Yayin da ranka yazo makogoro, a wannan lokacin zaka manta da makusantanka, iyalanka ko 'Ya'Yanka balle makobta.  A w...
Read more
KASAITACCIYAR MACE
GYARA DA KANKI SABULUN GYARAN JIKI _Zaki Dinga Kyalli Santsi Kamshi, Maganin Kurajen Fuska_ Gyaran Fata Da Jiki Hadin Sabulu dole maigida ko...
Read more