Akwai manakisa da akeso yi wa al'ummah yin riga-kafin korona?
Fitattu a harkan Kiwon lafiya na ganin yada jita-jita kan riga-kafin korona ba karamar matsala bace ga mutane.
Tun lokacin da aka fara yiwa mutane allurar riga-kafin korona da ta addabi duk Duniya gaba daya, aka fara yada jita-jita musamman a Nigeria ake ta fadin maganganu akan riga-kafin cutar. To da gaske ne jita- jitan ko kuma shaci fadi ne.
To duk abinda kaji an faye kusheshi to tabbata a mafi yawancin al'amura to akwai kamshin gaskia aciki.
To amma kuma akwai wani da BBC Hausa ta yi fira dashi, Dr ne a kasar landan, kuma dan Nigeria ne aiki ya kai shi can, kuma anyi mashi wannan allurar riga-kafi. Yace "jahilci ne kesa ana yada zantukan jita-jita na katya.
To wannan allura dai tuni aka fara yi ma mutane wannan riga-kafin a kasashe daban-daban irinsu Saudiyya, Jamie, Burtaniya, Faransa, Rasha, Qatar, Kuwait da sauran kasashe daban-daban.
Wave irin jita-jita ne ale ta hadawa?
Tun lokacin da aka sanar cewa an amince a fara allurar riga-kafin cutar korona aka fara yada jita-jita a yankin Africa, irinsu Nigeria, suka fara tura sakwanni ta manhajoji irinsu facebook da WhatsApp suna gargadin mutane da basu tsoro akan wannan riga-kafin korona cewa kar su yadda ayi masu in ta karaso nan Nigeria, don sunce hanyace da akeso abi don a kashe mutane.
To wannan maganar dai kamar akwai kamshin gaskia domin data ce taso taci na gida, koma ince taci. Don kuwa akwai wata baturiya da aka dankara ma wannan allurar riga-kafin, nan take ko minti daya bata yiba ta fadi kuma anyi mata ne a live tv, don a tattauna da ita game da "safety" na allurar, sai gashi kafin ta fara basu amsoshin ta gangara. Don tabbatar da wannan bayani sai ku kalli wannan videon.
Don haka gaskia a sake dubawa dai a atabbatar da sahihancinta kafin a watso mana ita nan Nigeria
Ga wanda da kwanasu bai kare ba ya sukeji idan akai masu allurar?
Wannan Dr mazaunin Landan wanda tuni ya karbi allurar sa ta farko, kuma za ayi masa ta biyun 20 ga wannan watan da muke ciki 2021, Yace "shifa har yanzu lafiya kalau yake jinsa ba wani abu da yaji ko kadan.
Yace " harass take jinsakuma mutane su sani cewa kowane nagani yana da illa 'yar kadan wato 'side effects' don haka gudun wannan 'yar matsalar bazai sa mutum ya bari ya kamu da cutar ba."
To maganin kar ayi dai kar a fara, da yawan mutane karamar matsala ce ke kaisu ga babba.
To mu dai fatan mu Allah Ya yi mana tsari da wannan balahirar cuts dake ma mutane Baraza, saboda matsalolin cutar da take haifarwa a Nigeria yafi cutar illa.
Sanin wannan cutar mutane da yawa sun hadiye zuciya sun mutu saboda bakin cikin matsatsin rayuwa, gaba daya Nigeria ta koma 'Up side Down'. Kuma abin haushi da takaici har yau ban taba ganin mai cutar a Nigeria ba, amma kullum dada kururuta ta akeyi.
Anyi cutar Ebola, Lassa fever, polio, malaria. Duk wadann nan cututtuka anyi su a Nigeria kuma ra'ayul aynu anga masu cutar kuma anyi yaki da su cikin taimakon Allah duk kusan an magancesu malaria kadai ta rage. Amma korona kullum patient dinta a takarda suke.
Allah Ya kyauta Yau mana maganin matsalolinmu.
A kasashe wake kam mun tabbatar akwaita kuma sun samu saukinta. To mina fata Ghost Corona Patients suma Allah Yayi mana maganinsu.
Comments
Post a Comment