GYARA DA KANKI SABULUN GYARAN JIKI
_Zaki Dinga Kyalli Santsi Kamshi, Maganin Kurajen Fuska_
Gyaran Fata Da Jiki Hadin Sabulu
dole maigida ko saurayi yai tabinki zai-zai to yaga kin yi kyau.
ke dai yi wanka da
*SABULUN BITA ZAI-ZAI*
•dudu osun
•dettol
•sabulun Ghana
•garin zogale
•farar albasa
sai Ku hade su guri daya Ku kirba su a turmi ki mulmula Ku rinka wanke fuska zaku ga yadda fuskarku zata yi kyau.
*Bita Zai-ZaiI*
sunan hadin kenan idan dai kana yin wannan hadin zaki sha mamaki za kibani labarin amfani hadin tabbas idan amarya tayi wannan hadin zata kidima ango har yakasa gane ta sai yayi da gaske ke dai yi mugani domin gyaran jiki.
•ayaba
•lemon tsami
•tataciyar madara
•kwai uku
zaku sami ayaba mai kyau Ku bare Ku matse da hannun ko Ku markada yi laushi sai Ku zuba tataciyar madara Ku fasa kwai kamar uku amma farin zaku zuba sai Ku matse lemon tsami
Ku gauraya shi Ku shafa a jikin Ku ya sami kamar tsayin ¹ daya sai kuyi wanka da ruwan zafi, idan har kuka lazimci yin haka ba magana
_Manufar Mu A Kullum Itace Domin Wayar DA Kan Al'umma.
GYARA DA KANKI SABULUN GYARAN JIKI
_Zaki Dinga Kyalli Santsi Kamshi, Maganin Kurajen Fuska_
SABULUN FIDDA TABO
ko Zuma Zaki Iya shafawa idan Zaki kwanta bacci sai da safe ki wanke da ruwan dumi.
•misscoroline soap
•shary soap
•aloevera soap
•garin alkama
•zuma
•kanwa kadan
•lemon tsami Bari 1/1
Sai ki goga su ki hada ki zuba Zuma a ciki da lemon tsami da kanwarki ki kwaba, ki dinga shafawa fuskarki minti biyar kafin ki shiga wanka, idan kuma zakiyi wanka dashi Zaki dinga wanke fuskarki.
SABULUN GYARA FATA
idan har kina San gyaran fata kina iya wannan hadin domin gyaran jiki, fatar ki zata yi kyau sossai.
•sabulun sel
•sabulun salo
•lalle
•zuma
•garin darbejiya
•sabulun premier
•kurkum
•sabulun zaitun
•dudu osun.
•dettol
Zaki daka sabulun duka ki zuba a mazu Bi ki zuba lalle da majigi a Kai da zuma da kur-kur ki juya shi sossai garin darbejiya kuma ganyen Zaki samun ki shanya ki daka ki tankade
Sai ki hada akan sabulun ki saka ruwa kadan ki juya yadda zai hade jikinsa Zaki ga yadda fatarki zata canja sirrin kyau
HADA DA KANKI SABULUN GYARAN JIKI*
_Zaki Dinga Kyalli Santsi Kamshi, Maganin Kurajen Fuska_
YADDA ZAKI HADA SABULUN WANKAN JARIRAI*🧽
_Sabulun salo_
_Sabulun zaitun_
_Garin magarya_
_Garin zaitun_
_Garin habba_
_Garin hulba_
_Garin lalle_
_Man zaitun_
_Zuma_
_Dettol_
🧼 zaki samu roba mai kyau mai fadi ki zuba sabulun salo ciki ki gurza sabulun zaitun saiki zuba cikin sabulun salo saiki zuba sauran garikan ki gauraye
saiki kwabasu da man zaitun da zuma da man kadanya da kuma dettol shikenan kingama hada wa yana goge jikin jariri yana maganin kuraje
*Zamantakewar aure 🧼*
⇒ Za a iya hadin ruwan lemun tsami da na zuma sannan a shafa a fuska ko jiki, domin inganta hasken fata da karfafa fatar jiki da kuma hana fesowar kuraje.
⇒ Akwai hadin ayaba da kwaiduwar cikin kwai da man zaitun. Idan aka yi wannan hadin, sai a shafa a fuska na tsawon minti ashirin sannan a wanke, shi ma wannan hadin domin gyaran fatar jiki da kuma na fuska ne.
YARA DA KANKI SABULUN GYARAN JIKI*
_Zaki Dinga Kyalli Santsi Kamshi, Maganin Kurajen Fuska_
SABULUN WANKA NA BAKAR MACE
•sabulun salo ko
•sabulun Ghana
magiji.
•Zuma
•lemun tsami.
•zaitun
a hada sabulun Ghana da magiji a dake a zuba Zuma a matsa lemun tsami kadan a saka man zaitun cokali daya a bada a kwaba, bakar mace da bata son tayi fari sai ta dinga wanka da shi, zai sa tayi kyau
GYARAN FUSKA AMA NA SABULUN
•sabulun salo.
•sabulun Zuma.
•Zuma.
•aloevera.
•man zaitun
•kwakwa
a Samu sabulun salo ko sabulun Ghana kamar girma sabulun giv guda biyu, a Samu sabulun Zuma guda daya idan ba'a sameshi ba asa aloevera soap,
A daka sabulun ko a goge asa ruwan ganyen aloevera cokali uku, Zuma cokali uku,an zaitun cokali daya, man kwakwa cokali daya, a hada a kwaba,
a dinga shafawa a fuska, bayan minti goma ko sha biyar sai a wanke fuskar yana saka kyan fuskar tayi shaining tayi kyau.
Comments
Post a Comment