GAREKU MATA MASU ZARGIN MAZAJENSU
True life story!!
Sunana khairat munyi Aure da maigidana Auren so d kauna muna zaune a ilorin amma mu 'yan kano ne Aiki ne ya maida mu can, Duk Wanda yaga irin Rayuwar da muke da mijina sai yayi sha'awa, Rayuwa ce mai cike da so, kauna, kulawa, kyautatawa, faranta rai, Hhhmmm
Ga yadda labrin ya fara!!!!
Muna zaune wata rana sai yace min Alkhairina Kinga gidanan namu yana da girma kuma aiki Yana miki yawa plzz ki yadda na kawo miki house girl nace nifa banaso darling kaga wata kawata daga 'yar aiki mijinta ya saketa ya Aure mai Aikin,
Makociyata kuma Mamman mu'allim kamasu tayi tare da mai aiki a dakinsa shine dalilin da yasa gaba daya 'yar Aiki ta ficemin a rai,
Yace is okk but kina ganin zan iya cin Amanarki ta wata Hanya mara kyau Alkhairina??? A'a darling kawai bana so ne.
Akwana a tashi, da kula yau da kullum Aikin gidana ya fara yimin yawa saboda ina zuwa Aiki sai 4 nake dawowa, na sameshi da kaina nace darling na yarda a kawomin mai Aiki,
Baiyi gardama ba yce ok zaisa a nemo min ba afi sati b sai gashi an samo min wata sunanta Rakiya, Rakiya yarinya ce bazata wuce 18-19 Amma da ka ganta kasan idanta a bude yake,
Tanamin Aiki sosae bata gajiyawa tsakaninta da mijina sai gaisuwa idan na fita aiki na barshi a gida tare da Ita kwata kwata hankalina baya kwanciya har sai na dawo.
Mai karatu duk wannan tsowon lokacin d muka dauka da mijina Allah bai bamu haihuwa ba, kullum kuma Adduar mu Allah Ya kawo ranar da zamu sami baby, har mijina yafi damuwa da rashin haihuwar fiye d ni.
Tunda azumi ya Kama mijina baya bacci kullum Addua yake Allah Ya bani ciki nima na haihu
Lokuta da dama nakan ga rakiya Suna hira da maigadina inuwa wata Rana har dakinsa take zuwa hira da kuma kai masa abinci ko da na fuskanci haka sai nayi musu fada.
nace su daina yin zance a daki su runga hirar su afarfajiyar gidan mu amma karsu kuskura n kuma ganinsu a Daki tunda dai su musulmai ne kuma baligai suka ce sunji sun gode
WATA RANA!!!
Na tashi da dare zanyi sahur zan fara sitta shawwal na shiga kitchen na dumama tuwo nagama zubawa a plate kenen sai naji kmar nishi ta window din rakiya,
Sai na zagaya daidai window din na kasa kunne na sai naji wani irin nishi ga gadonta sai Kara yake yi sai duk jikina Yayi sanyi na koma ta kitchen na wuce daki na kunna wuta sai naga mijina baya kan gado kuma baya toilet kuma nasan idan ya shigo dakina baya fita har sai Asuba tayi ko dakinsa baya komawa,
Sai gab da Asuba sannan mijina ya shigo dakin. Yayi wanka Ina kwance yace Alkhairina kitashi kiyi wanka kiyi sallah asuba tayi nace to ban nuna msa komai ba,
gari ya waye ya fita office haka na wuni ko gurin Aiki n kasa zuwa koda ya dawo yace ya ban fita ba sai nace zazzabi nake sai yacebkodai Allah Ya karbi Addi'armu ne
nayi murmushi ko Bayan mun kwanta bacci kasa rintsawa nayi yace Alkhairina! Alkhairina!! Nyi shiru yce ok sweet dream banyi bacci ba har karfe uku,
Karfe uku daidai naji mijina ya tashi nayi luf ya fice bayan minti 10 na fito naje ta window din rakiya sai naji nishi irin na jiya.
Da gudu na koma daki Ina kuka bai shigo ba sai karfe biyar yana shigowa ya ganni a kan sallaya yace yau kin rigani kenan kai kawai na iya daga masa, ya fice ya tafi masallaci a raina nace yau a can kayi wankan kenen!
Bayan gari ya waye yace Alkhairina ko dai Asibity zamuje nace a'a ya ceto na tabbatar nasha magani nace to sai ka dawo da misalin karfe 12 na kira kawata tasleem nace zan aiko Rakiya da sako tace to.
Bayan na bawa Rakiya sako nace ta kaiwa Tasleem misalin karfe biyu sai na kira Tasleem nace ta bar Rakiya ta kwana a gidanta ni munyi tafiya, yanxu da mijina sai jibi zamu dawo tace babu damuwa.
Bayan ya dawo mukaci Abinci tare muka kwanta bacci misalin karfe biyu da rabi na tafi dakin rakiya na saka wata dogowar rigarta na kwanta a kan gadonta bayan 1 hour sai naji an shigo nayi luff ya karaso daga shi sai gajeren wando.
Ya hau kaina ya fara aiki ya runga yimin wasu salo da nasan bayamin, a ranka kuwa cewa nake dama ka iya irin wadannan abubuwan amma ni bakamin hmmmmmm zamu hadu sai bayan ya gama yake cewa rakiya yau jikinki ya matse da yawa gashi kinyi ruwa da yawa.
Muryar wa zanji in ba na inuwa mai gadi ba yace ya tafi mu hadu da safe ya ban tukuicina yana fita na fashe da kuka.
Ina kuka na fito a dakin har zan shiga dakina gudun karna shiga Ina kuka ya tambayeni yasa na juya nayi bedroom dinsa na maida kofa n rufe.
INNALILLAHI WA INA ILAIHIRRAJIUN mai I dona zai ganemin mijina ne kan sallaya yanata kuka yana Addua Allah ya bamu haihuwa, yace kukan me nake nace wani mafarki nayi yace na kwanta a kusa dashi nayi shiru nace to,
ya rarrasheni ya cigaba da sallolinsa. Bayan kwana biyu ya kasa gane kaina kullum kuka babu ci rakiya ta dawo na sallameta nace masa ya sallami maigadi na gaji dashi haka kuwa akayi na runga istigfari da salloli
Yanxu gashi kwata kwata mijina baya gamsar dani.
Idan muna sex dashi kwata kwata babu jin dadi sai naji duk Duniya abinda inuwa maigadi yayimin shi nfi so.
Kuma ya zama darasi ga Mata masu zargin mazajensu na Aure😭😭😭😭😭
Comments
Post a Comment