MATAKAN KARE KAI DAGA ZINA Husnah03 Fadakarwa 27 February 2021 HANYOYI 14 DA ZAKA BI DOMIN GUJEWA AIKATA ZINA: Babban Maganin da zai hanaka yin Zina, shine: 1. Tsayuwa abisa tafarkin Allah da Manzon... Read more
AMFANIN HULBA GA RAYUWAR DAN ADAM Husnah03 Kiwon lafiya 26 February 2021 A wannan rana za mu kawo mu ku bayani dangane da amfanin Hulba ga lafiyar bil'adama. Hulba kamar yadda mu ka san ta, kalma ce ta larabc... Read more
YADDA ZAKI HADA KALA2 JUICES Husnah03 Mu koma kitchen 24 February 2021 Kala kala juices na kayan marmari kala kala, gara kina hada abinki da kanki don sunfi na gwangwani amfani. PINEAPPLE & YOGHURT ICE ING... Read more
YADDA AKE KAMUWA DA ULCER, DA YADDA AKE MAGANCE TA KWATA2 Husnah03 Kiwon lafiya 23 February 2021 Abubuwan da ke Haddasa Cutar Ulcer da yadda za ayi maganinta idan An Kamu. Ita dai Cutar Ulcer kamar yadda kowa ya sani ita ake cema gyambon... Read more
MU LEKA KITCHEN Husnah03 Mu koma kitchen 22 February 2021 DAMBUN NAMA Ingredients Nama tarugu albasa tafarnuwa citta masoro maggi nutmeg mai Yadda ake hadawa Zaki samu tsokar nama me kyau ki yanka... Read more
YADDA DOKA KE DA TSANANI GA MASU SAFARAR SHINKAFA DA HAKA TAKE A FUSKAR TSARO DA TUNI AN WUCE WAJEN Husnah03 Tsaro a Nig 20 February 2021 YADDA DOKA TAKE DA TSANANI GA MASU SAFARAR SHIN KAFA DA HAKA TAKE A FUSKAR TSARO DA TUNI AN MAGANCE MATSALAR TSARO. Abin mamaki baya karew... Read more
KAYAN KWALLIYA DA YADDA AKE AMFANI DA SU Husnah03 Ado da kwalliya 17 February 2021 KWALLIYA DA YADDA AKE AMFANI DA SU DAYA BAYAN DAYA. Kafin mu fara bayani yadda akeyin kwalliya ya kamata mu fara bayanin a kan kayan kwal... Read more
MU LEKA KITCHIN Husnah03 Mu koma kitchen 17 February 2021 A yau zamuyi bayani akan yadda ale yin Dambun shinkafa, da yadda ake Alkubus na Alkama da Alkubus din flour da ydda ake vegetable soup. DANB... Read more
JIYA BA YAU BA. MATA KU SHIGA HANKALINKU Husnah03 Labaran Kannywood 16 February 2021 Jiya Ba Yau Ba. Allah Sarki Fati Muhammad kenan a firan da akai da ita a BBC. Zan yi amfani da wannan damar inyi Jan hankali ga mata ... Read more
ABINDA KE KAWO JINKIRIN AL'ADA,MATSALAR INFECTION DA HANYAR MAGANCE SU. Husnah03 Kiwon lafiya 15 February 2021 Matsalolin Mata Da suka Shafi Jinkirin Al'ada, Infection Da Tusar Gaba Da farko dai wadanan abubuwan da zan lissafo sune suke kawo Jin... Read more
HANYAR DAWO DA KUDIN DA AKA RASA A INSME, UWORK, MY BONUS, GET APP DA SAURANSU Husnah03 Online business 15 February 2021 Hanyoyin Da Ya Kamata Ga wadanda Sukayi Asarar Kudinsu A Social Platforms Da suka Shigo Mana na Yaudara Duk wanda ya san ya tura kuɗaɗen sh... Read more
MATAKAN DAUKAR 'YAR AIKI 01 Husnah03 Fadakarwa 14 February 2021 Matakan Da Ya Kamata A bi Wajen Daukar 'yar Aiki, Ga Masu Daukar 'Yan Aiki Mata da yawa suna tafka wasu kuskure da ya kamata a ce ... Read more
LABARI MAI TABA ZUCIYA Husnah03 Labaran Duniya 14 February 2021 Labarin wani Mutum da Iyalansa. Labari mai matukar ban tausayi da al'ajabi. Assalamu Alaikum barkanmu da sake haduwa bayan dan lokacin... Read more
GUDUN HAIHUWA DON TSORON TALAUCI Husnah03 Fadakarwa 06 February 2021 HUKUNCIN MAZAN DA BASA SON HAIHUWA SABODA TSORAN DAWAINIYAR 'YA'YA TAMBAYA❓ MENENE HUKUNCIN NAMIJIN DA BAYASAN HAIHUWA SABODA TSOR... Read more
MATA KU KAURACEWA WADAN NAN ABBWN YAYIN PERIOD Husnah03 Kiwon lafiya 04 February 2021 YAN' UWA MATA YAKAMATA KU KULA SOSAI LOKACIN DA KUKE PERIOD. Yar' uwa idan kikaga period dinki yazo miki toh dan Allah kiyi kokari... Read more
RUWAN ZAFI DA NA SANYI WANNE YAFI GA MACE? Husnah03 Gyara shine mace 02 February 2021 TSARKI DA RUWAN SANYI KO NA ZAFI WANNE YAFI AMFANI, KUMA WANNE KE DA ILLA GA LAFIYAR MACE Za muyi bayani akan amfanin ruwan sanyi da na z... Read more
HUKUNCIN ZOBEN FAMILY PLANNING Husnah03 Fadakarwa 02 February 2021 HUKUNCIN ZOBEN DA MATA KE SAWA NA FAMILY PLANNING. Akwai wani zobe da ya fito wanda ale siyarwa mata a matsayin idan suka sanya shi to baz... Read more
FADAKARWA Husnah03 Fadakarwa 01 February 2021 AYYUKAN DA UBANGIJI YA TSINEWA ME MAIKATASU DARASI NA DAYA Da Sunan Allah Mai Rahma Mai Jinqai_ Abinda Ake Nufi ... Read more