YAN' UWA MATA YAKAMATA KU KULA SOSAI LOKACIN DA KUKE PERIOD.
Yar' uwa idan kikaga period dinki yazo miki toh dan Allah kiyi kokarin kaucewa wadannan abubuwa 4.
Gasu kamar haka....
1. Kada ki dinga shan ruwa masu sanyi ko lemun soda kuma kada kici kwakwa a lokacin da kike period
2. Kada ki shafa man shampoo akanki saboda a lokacin AL'ADARKI kowace kusurwa dake kanki abude take, shafa man kan iya haifar da ciwon kai mai tsananin gaske,
sannan yin hakan yanada hatsari sosai kuma zaki iya kamuwa da wannan ciwon lokacin kuruciyar ki ko kuma bayan kin manyanta/tsufa.
3. Kada kici cocumber a lokacin period saboda tana dauke da wani sinadari wanda kan iya dakatar da wani sashen Jimin period fitowa daga mafitar sa acikin jikin ya' mace kuma yakan iya haifar da toshewar mahaifa yazamana bazaki haihuba.
4. Bugu da kari a duk lokacin da kike period anaso jikin kada a buge shi da wani abu mai karfi musamman ciki, saboda yin hakan kan iya haifar da aman jini kuma marar ki kan iya samun matsala wanda shine zai zama sababin kamuwa da cututtuka kamar haka: CIWON KANSAR MAHAIFA DA RASHIN HAIHUWA.
Bincike yanuna cewa shan kankara lokacin Period yakan haifar da dakilewar jinin acikin mara sannan bayan shekaru 5-10 yakan iya haifar da cutar KANSAR MAHAIFA.
Dan Allah duk wanda ya samu wannan sakon yayi kokarin sanarda yan' uwa, iyaye dama matan da za'a aura domin kubutar da al'umma.
Allah yadatar damu.
SANARWA:
Ina meson ya mallaki website nashi na kanshi, 'yan kasuwa, da ma'aikata ga dama fa ta samu, ta hanyar tallata kasuwancinku a yanar gizo kowa yasan daku.
Ina mata kuma ga dama ta samu kuzo Ku bude website dinku a kudi kalilan ki ribatu da riba mara iyaka.
Shi wannan website na blogging idan ka bude shi kana rubuta labarai, ko tallata kasuwancinka KABI dokoki a karshe Google AdSense zata karbi site din ta ringa dora talla tana biyanku.
Duk mai bukata ya duba contact us, akwai Email ko kuma a kira 08021045546.sai a nememu a nan sai muyi maku cikakken bayani da abinda ake biya
Sannan ba wai da min gama koya ma mutum shikenan zamu barshi ba, zamuyi ta bashi guidelines da kowane irin taimako da ya shafi blogging, har sai mun tabbatar an fara biyanshi sannan.
Sai dai fa abin yana bukatar lokaci, natsuwa, karsashin da kuma juriya da hakuri. Hakuri shine jigon nasara akan komai to haka yake a harkar blogging.
Allah Ya bamu sa'a.
Comments
Post a Comment