GARABASA BIYAR GA DUK WANI MUSULMI Husnah03 Fadakarwa 26 April 2021 GARABASA GUDA BIYAR GA DUK WANI MUMINI 1. Ko kasan cewa yayin idar da kiran Sallah karka haramtawa kanka Addu'ah, domin Addu'ah a ... Read more
WANNAN SHINE DALILIN DA YASA SUKE HASSADA GA MINISTA PANTAMI Husnah03 Labaran Duniya 25 April 2021 DALILAN DA YASA SUKE HASSADA DA MINISTA PANTAMI KENAN √ Shine Dan Afrika na farko da ya taba zama shugaban tsangayar koyon rubutun musulunc... Read more
KASAITACCIYAR MACE ITA KE KULA DA NI'IMARTA Husnah03 Gyara shine mace 22 April 2021 DON SAMUN INGANTACCEN NI'IMA A JIKIN KI 1. kunun zaqin dabino; Zaki sami dabino mai kyau ki cire kwallayen ki tsabtace shi, sai ki jiq... Read more
FADAKARWAR RAMADAN Husnah03 Fadakarwa 22 April 2021 KU KIYAYI BARAWON WATAN RAMADAN BARAWO NA FARKO: Television: barawo ne me hadari Wanda yakan bata azumin wasu ya kuma rage ladan azumin ... Read more
SULHU YA TABBATA TSAKANIN BUA DA DANGOTE Husnah03 Labaran Duniya 21 April 2021 AN YI SULHU TSAKANIN DANGOTE DA ABDUSSAMMAD BUA Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje tare da dattawan Kano sun shirya zaman sulhu ts... Read more
MAGANIN SANYIN MARA SADIDAN MAZA DA MATA Husnah03 Kiwon lafiya 20 April 2021 MAGANIN SANYI MARA (MATA DA MAZA) Sanyin mara a yau ya zama gama gari domin kuwa zaiyi wuya kaga mutum baya fama dashi, mace ko namiji ka... Read more
TOFAH, UBA YA MAYAR DA LEFEN DA AKA KAWOWA 'YAR SA. Husnah03 Labaran Duniya 20 April 2021 Uba Ya Mayar Da Lefen 'yarsa ko mai yayi zafi haka? Wani Babban mutum a nan Kano aka kawowa yarsa lefe akwati goma sha biyu banda kits... Read more
MU KOMA KITCHEN Husnah03 Mu koma kitchen 19 April 2021 🌿 MIYAN ZOGALE 🌿 INGREDIENTS 🥗Tattasai🌶️ 🥗Tumatur🍅 🥗Albasa🧅 🥗Attaruhu🌶️ 🥗Zogale🌿 🥗Gyada🥜 🥗Nama🥩 🥗Ganda🥠 🥗Kifi🦈 🥗Tafa... Read more
MU KOMA KITCHEN Husnah03 Mu koma kitchen 18 April 2021 EGG ROLL SHAWARMA Abubuwan hadawa Kwai Shawarma bread Naman shanu Ko kaza (dafaffafe, ki yanka kanana) Tarugu Albasa Maggi Kabeji (ki yan... Read more
GYARA SHINE MACE Husnah03 Gyara shine mace 18 April 2021 KASAITACCIYAR MACE, ITA CE MAI GYARA KANTA TURAREN TSUGUNO wannan hadine me kyau wanda zai gyara miki jikinki yadinga kamshi batare da ... Read more
MU KOMA KITCHEN Husnah03 Mu koma kitchen 18 April 2021 GRILLED FISH (GASHESSHEN KIFI) Kayan aiki Kifi tilapia Kayan miya Dandano Garin citta Black pepper Tafarnuwa,albasa Mai Dark soy sauce Mat... Read more
HUKUNCIN SHAN RUBUTU A MUSULUNCE Husnah03 Fadakarwa 18 April 2021 HUKUNCIN SHAN RUBUTU Ba'a samu hakan daga annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ba, haka nan sahabban... Read more
MAGANIN SANKARAN MAHAIFA Husnah03 Kiwon lafiya 17 April 2021 MAGANIN SANKARAN MAHAIFA (OVARIAN CANCER) Daga cikin abubuwan da ake amfani dasu domin dakile chutar Cancer, akwai :_ Man Zaitun da kuma ga... Read more
HUKUNCIN SHAN MAGANI GA MACE DON KAR TA SHA AZUMI Husnah03 Fadakarwa 17 April 2021 BANA SO NA SHA AZUMI, KO ZAN IYA SHAN MAGANIN HANA HAILA ? To amfani da maganin da yake hana haila ya halatta, Idan ya zama ba zai cutar ... Read more
GUZURIN WATAN RAMADAN Husnah03 Fadakarwa 16 April 2021 GUZIRIN WATAN RAMADHAN An tambayi wani Malami cewa: Wace nasiha za kai mana domin taryar watan Ramadhana? Sai yace: Mafi alkhairin abinda ... Read more
MATA, GA MAGANIN DAIDAITA RIKICEWAR AL'ADAH Husnah03 Kiwon lafiya 16 April 2021 MAGANIN DAIDAITUWAR JININ AL'ADAH NA MATA A kwai abubuwa da dama a bangaren likitancin Musulunci wadanda idan anyi amfani dasu ana sam... Read more
KO KUNSAN WANNAN GAME DA GARIN GANYEN MAGARYA? Husnah03 Kiwon lafiya 15 April 2021 AMFANIN GANYEN/GARIN MAGARYA GA LAFIYAR DAN ADAM. . Itaciyar magarya wadda akafisani da (Assidir) a larabce itaciyace mai albarka da daddede... Read more
MUHIMMAN BAYANI GAME DA HAIHUWA Husnah03 Kiwon lafiya 15 April 2021 BAYANI AKAN HAIHUWA DA BAYAN HAIHUWA A lissafin masana kiwon lafiya ana kyautata zaton mace mai ciki za ta haihu ne tsakanin makonni ... Read more
ABUBUWA 17 DA KE LALATA AURE. DON HAKA SAI A KULA Husnah03 Fadakarwa 15 April 2021 ABUBUWA 17 DA SUKE LALATA AURE. 1.KISHI MAI TSANANI. Idan kishi ya yi tsanani da yawa sai ya zama matsala ga mai shi da kuma wanda ake kis... Read more
DABARUN GIRKI DA YADDA AKE SARRAFA ABINCI Husnah03 Mu koma kitchen 14 April 2021 DABARUN GIRKI DA YADDA AKE SARRAFA ABINCI CIKA WUTA Ko kinsan balbala wa girki wuta yana tauyewa abinci dadinsa. ~Idan kinaso ki sa... Read more
HUKUNCIN KAYYADE IYALI A MUSULUNCE Husnah03 14 April 2021 HUKUNCI KAYYADE HAIHUWA (FAMILY PLANNING) Abubuwan da ake amfani da su wajen kayyade iyali sun kasu kashi biyu 1. Wanda zai hana daukar c... Read more
KURAKURAN DA KE BATA GIRKI Husnah03 Mu koma kitchen 13 April 2021 KUSKUREN DASUKE BATA GIRKI GISHIRI idan kinsan girkinki ke kadai ce ko bai da yawa kiguji yawan amfani da gishiri domin kuwa muddin ki... Read more
AMFANIN LALLEN GARGAJIYA GA DAN ADAM Husnah03 Kiwon lafiya 13 April 2021 AMFANIN LALLE DA MAGUNGUNAN DA YAKE YI. Lalle wanda muka sani a kasarmu ta Hausa wata bishiya ce da mata suka fi yawan amfani da ganyenta ... Read more
KO KUNSAN CEWA ZUMUNTA FARILLANE BA RA'AYI BA ? Husnah03 Fadakarwa 12 April 2021 ZUMUNCI BA RA'AYI BANE, WAJIBINE. SHIN KANA KO KINA SADA ZUMUNTA ? GA HUJJOJI 20-GAME DA ZUMUNCI. 1-Allah taala yayi Umarni da sada zu... Read more
KO KINSAN AIKATA WANNAN BABBAR ILLA CE GA RAYUWAR KI TA 'YA MACE Husnah03 Kiwon lafiya 12 April 2021 KASHEDINKU MATA (TSARKI DA RUWAN SANYI KO RUWAN DETTOL) KO TSARKI DA KOWANE IRIN SABULU, WANAN ILLACE BABBA wannan wani abune da mata suka ... Read more
MUHIMMAN ABUBUWAN DA YA KAMATA KA SANI GAME DA AZUMI Husnah03 Fadakarwa 11 April 2021 ABINDA YA KAMATA KA SANI GAME DA AZUMI 1. Idan watan Ramadana ya fara, ana bude kofofin aljanna, a rufe kofofin wuta sannan a daure shaida... Read more
GASHINKI NA YAWAN KAKKARYEWA, TO GA NAGANI INSHA ALLAH Husnah03 Kiwon lafiya 11 April 2021 HANYAR GYARA GASHI DOMIN HANASHI KARYEWA DA CIREWA _Hanyar gyara gashi mai inganci. Akwai wani mai daake cemasa lJALASSIRIN Insha Allah zak... Read more
MATA GA MAGANIN NAKUDA Husnah03 Kiwon lafiya 10 April 2021 MAGANIN NAKUDA GA MATA Tabbas mata da yawa sukan sha wahala sosai idan watan haihuwarsu ya kama domin Allah kadai ya san cikin irin yanayin... Read more
YADDA AKE AMFANI DA TSIRRAI WAJEN MAGANCE DIABETES Husnah03 Kiwon lafiya 10 April 2021 YADDA AKE AMFANI DA TSIRRAI WAJEN MAGANCE CUTAR SIGA (DIABETES) DIABETIC ULCER Kafin mu je ga batun yadda ake amfani da tsirran, za mu yi w... Read more
MU KOMA KITCHEN Husnah03 Mu koma kitchen 09 April 2021 PIZZA Kayan Hadi • Filawa • Gishiri • Yis • Man zaitun • Manshanun kanti (Cheese) • Mayonn... Read more
FADAKARWA Husnah03 09 April 2021 JAN HANKALI AKAN SALLAR ASUBAH SALLAH ITACE MAFI ALKHAIRI FIYE DA BACCI. MU RAGE BACCCI DON MU RIBAN TA DA GOBEN MU 1. Bacci amsawr kiran Z... Read more
AMFANIN KANUMFARI GA LAFIYAR DAN ADAM. Husnah03 Kiwon lafiya 08 April 2021 Amfanin kanunfari ga ma'aurata, da kuma amfani 8 ga lafiyar jiki baki daya Kanunfari fitaccen sinadari ne da galibin mutane ke amfani d... Read more