Main menu

Pages

KI SAN KANKI KAFIN KI SAN HANYAR DA ZAKI BI DON INGANTA NI'IMAR KI




BUNKASA NIIMAR JIKI

Abinda mata suka kasa bambancewa da jikinsu shi ne a tunanin mace mafi yawanci "duk mace da ke da jiki mai kyau tana da ni'ima, duk mace mai danshi (juices) tana da ni'ima) a'a. Ba haka abin yake ba.



Amma dole ki san jikin ki, ki karanci yanayin jikinki kamar littafi domin babu wanda ya sanki fiye da ke kanki!.




Matukar level na ni'imar jikin ki ya sauka dole ki ga sauyi, babban maganin wannan matsala shine:

Dole ki nisanci sanyi.

Ki nisanci abu mai yawan kitse.

Ki nisanci yawo kafa ba takalmi da zama akan tantagaryar sumunti.

Idanso samu ne ruwan tsarkin ki kar ya zama mai sanyi.

Ki nisanci abubuwa masu matsanancin zaqi.

In da so samu ne, ki mayar da kayan ganye su zama abincin ki.

Ki mayar da 'ya'yan itatuwa su zama ruwan shanki.

Ki koyi vegetable soup domin tana bada ma'ana!

Ki mayarda kankana ta zama abokiyar firarki.

Ki mayar da kifi ya maye gurbin nama.


Idan kika kiyaye abubuwan da akeso ki kiyaye kika yi abubuwan da suka dace to kuwa kullum kina boosting ni'imar kine.

Comments