GYARA SHINE MACE, YADDA ZAKI GYARA HIPS
Ki samu dafaffen zogale da alayyahu ki zuba tumatir da albasa suji sosai kiyi kwadonsu ki dinga ci, indai zaki juri yin hakan da sannu zaki ga abin mamaki.
Kisamu dankali na hausa ko na turawa ki dafashi saiki yanyankashi sannan ki dakashi ki zuba acikin nono ko madara peak sannan ki zuba zuma ki gaurayashi sosai kisha zaki iyayinsa sau uku Akowanne sati tabbas wannan hadin har ni ima yana karawa mace.
Ko kuma ki samu kankana ki yanyan kata da gwanda itama ki fere ta sai kabewa itama ki yankata cocumba (gurji) shima haka da tumatur ki yanyankashi ki wankeshi duk kiyi markadensu waje daya ki tace ruwan kinasha sau biyu a rana Shima wannan yana kara hips sannan yana karawa mace ni ima.
Comments
Post a Comment