AMFANIN GANYEN TUMFAFIYA
Abu da farko: Kisamu ganyen tumfafiya ki wanke shi, sannan ki shanya shi ya bushe saiki daka shi ki hada da kanumfari kinayin tsuguno.
Abu na 2
Kisa mu ganyen kiwan keshi saiki sa masa man kadanya kishafa jikin ganyen saiki dan Kara jikin wuta kadan man jikin ganyen ya narke
Saiki dan kife ta tadan rufe sai kisa kan wandonki kamar zakiyi period saiki barshi zuwa tsawon minti 30 kiwanke da ruwan dumi.
Abuna 3 Ki samu furen tumfafiya ki wanke shi Saiki daka shi, ki samu mazarkwaila kifi 2 Sai dabino rabin gwangwani
Kanumfari cokali 1
Citta dai dai misali.
Saiki gurza kwakwarki ki jiqata tajiku kitace ruwan
Wannan ruwan kwakwar saiki dauke shi kisa dabinonki ciki da Kanumfari da Citta Sai furen tumfafiyar da kk daka
Ki hadesu cikin wannan ruwan kwakwar ki tafasasu Insuka tafasa ki barshi ya huce.
Ai dakanki sai kinji kina hadewa kina matsewa taciki sosai zakiji.
Abu na 4: Kisamu furen ki wanke shi ki shanyashi
Kisamu 'ya'yan zogale kibaresu ki shanya shi su bushe ki dakesu duka waje daya ki na zubawa cikin Madara kinasha.
Wannan hadin ba'ayiwa namiji mai kaiwa daré saboda in kuka fara harka zaku makara da asuba
In kuwa yadawo da wuri sai kuyita Ibada wannan baisakiba ga ni'ima ga wanke mara ga matsi gam gam kenan
Comments
Post a Comment