Main menu

Pages

HANYOYI UKU DA ZA A BI DON MAGANCE CIWON HANTA, MUJARRABUN




 MAGANIN CIWON HANTA(HEPATITIS B)
 

(1)- Ku sami..

- Nonon rakumi

- fitsarin rakumi

 ku rika shansu a tare safe dare tsawon wata biyu in shaa Allah za a warke.



(2)- ko kuma ku samu Man.....

- Habbatus Sauda cokali 1, 

- Man Tafarnuwa cokali 1, 

- Ruwan khal cokali daya,

- Zuma cokali 3.

Ku zuba man habbatusauda da man tafarnuwa acikin ruwan dumi rabin kofi. Sannan ku sanya ruwan Khal cokali guda. Ruwan zuma shi kuma cokali uku.

Ku gaurayasu ku shanye. 

Zaku yi haka har tsawon kwanakin wata biyu kwana (60) kenan.

In sha Allah zaku samu waraka da yardar Allah. Babu kokonto.



(3)- Hakanan zaku iya hada :

- Garin ganyen Mangoro cokali 5.

- Garin ganyen Lemon tsami cokali 3.

- Garin citta cokali 3.

- Garin kanumfari cokali 2.

- Garin Zogale cokali 3.

- garin Habbatus sauda cokali 10.

- Garin Yansun cikali 5.

- Garin Kirfa cokali 7.

Ku zubasu acikin zuma ku gauraya ku ajiye. Kullum zaku rika zuba cokali 3 acikin ruwan shayin Na'a-Na'a Kuna sha. Zaku maimaita safe da yamma kullum. Har zuwa wata biu.

Allah ya sawwake. Allah yasa adace......



Comments