Main menu

Pages

TABDI KAJI AIKIN MAZAN KWARAI. HUKUNCIN DA SHUGABAN SOJIN KASA YA YANKE GA MASU TADA ZAUNE TSAYE,



 DUK WANDA AKA GANI DA MAKAMI AKASHE SHI:



Yanzu Yanzu Sabon Shugaban Sojojin Nigeria Ya Zartar Da Kyakkyawan Hukunci Tare Da Bada Umarnin Cewa Duk Wanda Aka Kama Da Makami Akashe Shi Kawai Kada Atsaya Bata Lokaci.




Ya zama dole akawo karshen ta’addanci a nigeria ko ta wane hali, koda zamu rasa kujerar aikin mu dole sai mun kawo karshen ta’addanci a nigeria Insha Allah. Bazai yu ba tsawon shekaru 14 ana tsananin zubar da jinin bayin Allah a Nigeria.




Da yan ta’adda da masu goyon bayan ta’addanci duka yan ta’adda ne kuma kowanne zai fuskanci hukunci.



Allah yayimana jagora akan dukkan lamurran mu.


GENERAL FARUK YAHAYYA 🖊

Comments