Ba Saki Uku Mijina Yamin Ba – Matar Ado Gwanja
Matar Ado Gwanja Maimuna Ta Bayyana Cewa Ba Saki Uku Mijin Nata Ya Mata Ba, Amma Dai Ya Sallameta Zuwa Gidansu.
An Sami Jita Jitan Cewa Mawakin Ya Sallameta Ya Mata Saki Uku, Inda Ta Fito Ta Bayyana Abin Daya Faru A Tsakaninsu.
Ga Hirar Da Akayi Da Ita Anan. Da shi kanshi Gwanja din.
Mudai fatanmu Allah Ya kiyaye duk wata matsala da zata gifta cikin gidan Aure, Allah Ka saukar da Aminci da Salamah da fahimtar juna a gidajen aure Ameen.
Comments
Post a Comment