Main menu

Pages

KINA FAMA DA FIBROID DA YAWAN ZUBAR JINI, TO GA MAGANI

 



MAGANIN FIBRIOD DA ZUBAR JINI MAI YAWA

- Ki samu man Albabunaj mai kyau ki rika yin matsi dashi da sirinji ki matsa da karfi yadda zai shiga cikin mahaifa. In shaa Allah zai kashe kwayoyin chutar dake cikin mahaifa, da shi kanshi Fibroid din in sha Allahu.


- ki zuba ruwa kofi daya da rabi ki tafasa shi tare da garin Hulba cokali biyu, da Qustul Hindi cokali guda, bayan ya tafasa se ki tace ki zuba zuma ko sugar kishanye duka...

Idan kika jure yin wannan akai akai yakan tsayar da zubar jinin kuma ya sanya Fibroid din ya motse in shaa Allah mujarraban ne.


- Ki samu man Habbatus sauda dan saudia ko pakistan ko misra, cokali biyu kina sha safe da yamma kullum. In shaAllah jinin zai dena yi miki rushing kuma Fibroid dinma zai motse da izinin Allah.

Comments