A KIMIYANCE BANBANCIN DAKE TSAKANIN KWAKWALWAR NAMIJI DA TA MACCE.
Bincike ya tabbatar kwakwalwar namiji tafi ta macce yawa da 10% amma kuma kwakwalwar macce tafi aiki yanda yakamaka babu tangarda fiye da kwakwalwar maza. Ga kadan daga cikin banbance banbancen
1. Memories and storage; ko shakka babu mata kadai keda baiwar iya haddace abu tun farkon shi har karshen shi batare da sunyi tsallaken komai ba. Misali idan rigima ta hada macce da namiji idan aka tambaye macce me yafaru? Zata iya bayanin abunda yace mata da abunda tace mai da abunda wani yazo yace IN SEQUENCE kamar kana kallo a film, WHILE shikuma namiji baya da wannan baiwar, saidai baiwar shi, zai iya summarising din komai cikin two (2) paragraphs...
2. Mata sunfi maza short term memory capacity, while maza sunfi mata LONG TIME MEMORY shiyasa mata ke repeating mistakes. amma working memery da consolidation memery har yau bincike bai tabbatar wa yafi wani ba...
3. Multiple task; mata suna da baiwar iya abu goma lokaci daya misali, tana girki tana wa yara wanka, tana chatting ko waya, tana karatun novel, tana moping kuma thesame time maigida ke tambayar ta abu ta bashi amsa duk lokaci daya.... While kwakwalwar maza bata iya wadannan abubuwan lokaci daya saidai shi namiji saida yaduba yaga meyafi mahimmanci wannan lokacin shi kadai zaiyi yabar saura.
4. Critical thinking da analysis. Anan maza sunfi mata critical thinking and abstract reasoning, kwakwalwar namiji nada ability na warware kowacce irin matsala wacce ta taba faruwa da wacce bata taba faruwa ba, hakama yakan iya kirkira abu a tunanin shi kuma ya aiwatar dashi a kasa... Namji na iya tsara plan A plan B har plan C akan abu daya, wanda babu shi ga mata.
5. Kwakwalwar mata tana saurin share painful memories fiye da kwakwalwar maza. In ba dan hakan ba, idan macce tayi haihuwa bazata kara ba, idan saurayi ya yaudare ta bazata kara soyayya ba, WHILE kwakwalwar maza kam bata share painful memories.
6. Calmness and Anxious; kwakwalwar mata tafi ta maza natsuwa da juriya akan abunda suke so ko suke son yafaru.
7. Balance and coordination. Cerebrum na kwakwalwa shike kula da yanayin tsayuwar mutum da tafiya da ayuka a gida wani abun daban, mata sunfi maza tsauwa da balance ta kowanne fanni a jikin su.
8. Mata sunfi maza ji saboda da kunne biyu suke jin magana da processing din magana har takai ga kwakwalwa, while maza da kunne daya suke processing magana (amma duka suna ji da kunnuwan biyu)
9. Kwakwalwar maza tafi saurin kamuwa da ciwon hauka kamar schizophrenia da ciwon mantuwa (Dementia) fiye da mata.. Amma mata sunfi maza kamuwa da DEPRESSION (wato matsanciyar damuwa)
Kun yadda da wannan banbance banbancen ko kina da jaa?
Comments
Post a Comment