ABUBUWA GUDA SHIDA DA SUKE GYARA ZUCIYA
1- Yawan Abatan Allah wanda ya kunshi ambtonsa da harshe da tunasa a zuciya.
2- Kyautatawa Maraya da mai karamin karfi musammama mata da kananan yara da tsoffi marar galihu.
3- Yawan tuna mutuwa; Musamman tuna mutuwa acikin sallah.
4- Zuwa Maqabarta dan tuna mutuwa dan yin addua ga mamata da wa'azantuwa.
5- Yin dubi zuwa ga tarihin mutanan da suka halaka magabata da koyi da wanda suka sami kubuta awajan Allah.
6- Cin dukiyar halas; Ya Mai jujjuya zukata ya mai tabbatar da zukata ka tabbatar da zukatan mu akan addininka da imani.
Allah ne mafi sani
Comments
Post a Comment