🥬MIYAR ZOGALE🥬
Zogale
Nama
Albasa
Attaruhu
Mai
Tattasai
Tumatur
Gishiri
Seasonings of choice
Gyada markadaddiya
Ki gyara zogale ki ajiye shi aside ki dora tukunya a wuta kisa mai in yayi zafi kisa onion meat kisa tattasai attarugu tumatir kidan soya su then add cube salt da seasonings naki ki juya idan suka soyu yayi dan kauri sae kisa ruwa daidai yanda kikeso inya tafasa sai kisa gyadar inta dan nuna sai kisa zogale ki juya inya dan nuna saiki sauke
Anasa wake a miyar zogale tamafi dadi idan xakiyi using wake bayan kin soya miyar saeki kara ruwa kisa wake idan waken yakusa nuna saekisa zogale da gyadarki saesu nuna tare
Comments
Post a Comment