MATSI KALA 3 DA YAFI DACEWA MACE TAYI BA KOWANE YAME2 BA Husnah03 Gyara shine mace 30 March 2022 Ingantaccen Matsi Da Yafi Dacewa Mace Tayi Ba Kowane Yame - Tame Ba. Akwai kala kalan matsi da ya fi dacewa ace Mace tayi, Matsin nan kuwa... Read more
CIKAKKEN BAYANI AKAN GYARAN GASHI YAYI TSAWO DA TAUSHI DA HANASHI KARYEWA. Husnah03 Gyara shine mace 30 March 2022 Taushi, Laushi da tsawon gashi Wannan post yayi cikakken bayani akan yadda za kayi amfani da citta da Albasa don gyaran gashi. Ku saurari w... Read more
YADDA AKE HADA KALOLIN HUMRAH Husnah03 Gyara shine mace 30 March 2022 HUMRA Humra turare ne wanda aka samo asalinsa daga Arabs (Larabawa) kuma Bare-bari suka dauka a matsayin kwaikwayon al’aadar. sanna... Read more
HANYOYIN SARRAFA KWAI Husnah03 Mu koma kitchen 29 March 2022 HANYOYIN SARRAFA KWAI CI KAYI SANTI Ingredients * Kwai * Nama * Curry * Maggi * Gishiri * Tumatir Procedures Ki dafa kwanki, daidai y... Read more
KO KIN SAN AMFANIN SHAFA RUWAN GISHIRI A FUSKA? Husnah03 Gyara shine mace 29 March 2022 Amfanin Ruwan Gishiri A Fuska Ruwan gishiri daman kowa ya san yana tsotse duk wata bacteria dake jikin fata. Sannan tana tightens wato tsu... Read more
SIRRIN MURUCI GA MA'AURATA Husnah03 Shafin Ma'aurata 29 March 2022 SIRRIN MURUCI GA MA AURATA A baya na taba yin bayanin yanda namiji zai sarrafa muruci domin samun karfi saidai ban fadi yanda mace ya kamata... Read more
HAR YANZU FA ANA SIYAR DA GURBATACCEN MAN FETUR Husnah03 Labaran Duniya 28 March 2022 Gurbataccen man Fetur A Nigeria A gidan man AP dake kan hanyar Maitama zuwa Hilton, inda motoci suka yi layi don shan mai, kwanaki biyu da s... Read more
FINALLY IZZAR SO EPISODE 80 IS OUT Husnah03 Series Videos 28 March 2022 A qarshe dai bayan tsawon sati uku da tafiya hutun Izzar so, an sake shi, tare da badaqala mai yawa. Kar ku Jira a baku labari ku kalla Kai... Read more
MAKE UP TUTORIAL FOR BEGINNERS Husnah03 Ado da kwalliya 28 March 2022 Wannan bangaren a yau zamu kawo maku video yadda ake yin kwalliya step bay step ga masu son koyon yadda ake kwalliya. Ki koyi yadda aleyin ... Read more
KISAN YADDA ZAKI AMFANI DA KURKUM WAJEN GYARAN FATA Husnah03 Gyara shine mace 27 March 2022 Yadda Za a Gyara Fata Da Kurkum Kurkum na dauke da sinadarai da dama kamar su, vitamin B6 da vitamin C da sauransu. Kuma yana rike fata ya... Read more
YOFA!! ASHE SALMA TA KWANA CASA'IN BATA MUTU BA Husnah03 Labaran Kannywood 26 March 2022 Wata Sabuwa! Ashe Salma ‘Yar Gidan Bawa Maikada Na Kwana Casa’in Bata Mutu Ba Tananan Da Ranta A Cikin Shirin Na Kwana Casa’in. Anda Cece K... Read more
KI KOYI YADDA ZAKI DAURA DANKWALI (HEADTIE) Husnah03 Styles na daura dankwal 26 March 2022 Yau mun zo da wani sabon salon daurin dankwali. Ki koyi Daura dankwali kala kala don samun cikar ado da kwalliyar ki kar ki tsaya kan dauri... Read more
IKON ALLAH!! MATAR DAKE DA AL'AURA BIYU, MAHAIFA BIYU Husnah03 Labaran Duniya 25 March 2022 Matar da ke da farji biyu da mahaifa biyu. Elizabeth Amoaa ta umarci mata su daina shiru idan suna cikin yanayi na azaba "Sunana Eliz... Read more
TABDI!! AN QARA KUDIN DSTV DA GOTV Husnah03 Labaran Duniya 24 March 2022 Yan Najeriya da dama sun nuna fushinsu a shafukan sada zumunta kan sanarwar karin kudin amfani da DSTV da GOTV da kamfanin talabijin na Mu... Read more
ALLAH MAI IKO, KU KALLI VIDEO MATAR DA TA HAIFI DOKI, DA FIRAN DA AKAI DA ITA. Husnah03 Labaran Duniya 23 March 2022 Wata Mata A zaria Ta haifi Doki Wata Mata Mai Suna Murja dake Zaune a Garin zaria ta haifi wata dabba Mai kama da Doki, da jaki Kuma. Don j... Read more
JERIN MATAN KANNYWOOD 20, DA SUKA FITO DAGA GIDAN AURE SUKA DAWO FILM Husnah03 Labaran Kannywood 23 March 2022 Mata 20 Da Sukai Aure Kuma Suka Fito Suka Dawo. Post dinmu na yau zai kawo maku jerin wasu Jarumai 'yan Kannywood Mata, da sukai aure ... Read more
NASIHOHI 9 GA WANDA YAKE CIKIN DAMUWA Husnah03 Fadakarwa 23 March 2022 NASIHA TARA (9) GA WANDA YAKE CIKIN DAMUWA/JARABAWA ★ Ka tsaya ka binkica kanka ka duba tsakanin ka da Allah, da'ar ka ga Allah, ya ya... Read more
SADAKAR DA TAFI DARAJA DA FALALA Husnah03 Fadakarwa 23 March 2022 SADAKAR DA TAFI KOWACCE FALALA DA DARAJA Sahabi Sa'ad bin Ubada Allah ya kara masa yarda alokacin da Mahaifiyarsa ta rasu sai yake ce... Read more
WASU DAGA CIKIN ABBWN DAKE DA KAN TAIMAKA WAJEN SAMUN KHUSHU'I ACIKIN SALLAH Husnah03 Fadakarwa 23 March 2022 ABUBUWA DA SUKE TAIMAKAWA WAJAN SAMUN KHUSHU'I ACIKIN SALLAH 1- Motsa dan yatsa manuniya alokacin Tahiya Manzon Allah ﷺ yana cewa: (Mo... Read more
HOT NEW LACES FASHION STYLES Husnah03 Fashion and Styles 22 March 2022 Zafafan Styles na Laces Barkanmu da sake haduwa a sashe na biyu inda muke dora maku sabbin styles na zamani da ake yayi, don Kuma ku kece r... Read more
HOT NEW SHADDA STYLES FASHION Husnah03 Fashion and Styles 22 March 2022 Styles Na Shaddodi Masu Zafi. Barkanmu da sake haduwa a sashe na biyu inda muke dora maku sabbin styles na zamani da ake yayi, don Kuma ku ... Read more
HOT NEW ANKARA FASHION STYLES Husnah03 Fashion and Styles. 22 March 2022 Sabbin Styles Na Atamfa Masu Zafi Barkanmu da sake haduwan a sashen na biyu inda muke dora maku sabbin styles na zamani da ake yayi, don Ku... Read more