MATSALOLI NA KUSA DAKE DAUKE HAIHUWA.
1. Sanyi/infection
Wannan matsalar nada halayya kala 5 tambayoyi ne kadai zasu tabbatar da naka/ki kalar
2. Jin Ishq.
Aljani me saduwa da mace da alakar aure. Wannan sun kasu gida 3, tambayoyi ke tabbatar da wanda ya shiga mutum
3. Istimna'i/masterbation/wasa da gaba har mani ya fita.
Wannan na hana haihuwa kwarai da gaske da rashin kuzari da shaawa.
4. Karancin ko rashin yayan halitta a mace ko na miji sakamakon wasu cutuka.
5. Fibrosis (karin mahaifa)
Shima wannan kala kala ne sai tambayoyi da scanning na hospital ke tabbatar da wane iri ne naki
6. Sihiri.
Shima sihiri kala kala ne ya danganta da irin wanda aka yiwa mace ko na miji
7. Shafar mayu.
A muslunce ba maye, amma akwai ture na jin da mutane ke yi wanda gargajiya ke kira mayu. Su ne wanda ke turawa mutane jin suna kada mahaifa ko rike jijiyoyin mani na miji ko mace a sakamakon haka haihuwa ta gagara. Ko ana yawan bari saidai yawan bari wani lokacin sanyi ko raunin mahaifa ko yawan sex ciki be kwari ba musamman ga sabbin aure yana kawo shi.
8. Bari ko mutuwar yaro a ciki wanda bayan aiki nono ya ci gaba da kawo ruwa kamar me shayarwa ko jini yana wasa
Wadannan dama wasu su ne matsaloli na farko farko dake hana haihuwa.
Comments
Post a Comment