Main menu

Pages

ALAMOMIN CUTAR SUGAR, DA HANYOYIN DA ZA ABI DON RAGE YAWAN SUGAR A JIKII.

 



Hanyoyin Rage Excessive Sugar 

A yadda Malaman Lafiya sukace idan matakin Jini Mai sugar ya haura sosai (high blood sugar), to ya kawo matsaloli daban daban ga lafiyar jiki, ga Maza idan matakin Sugar dinsu ya haura yadda akeson shi to zai iya janyo masu matsalar rashin Lafiya da Kuma samun rauni a matsayin da namiji, ko Kuma yin dabi'u kamar Wanda ya samu tabin kwakwalwa.



Matakin blood sugar ko da yayi sama to ba a son ya wuce 130mg/dL kafin aci abinci ko Kuma 180mg/dL bayan Cin abinci da awa daya ko biyu.



Mutane da yawa basa fara ganin alamun high blood sugar har sai matakin yakai 250mg/dL ko fiye ma da hakan.


Alamomin High Blood Sugar.

- Rashin Jin dadin jiki, sannan abinci yaqi digesting da Kuma yawan Amai.


- Numfashi a gajarce

- Ciwon ciki

- Numshinsa zai canja kalar qamshi

- Yaiwata Jin qishi.

- Yawan yin fitsari


Kar kayi wasa da lafiyar ka, da kaji kana yawan Jin wadannan alamomi a jikin ka to ka gwada yin wadannan abubuwan ko ka tuntubi likitanka tun cutar ba tayi karfi ba.



Abubuwan da Za kayi don rage yawan Sugar a jikinka cikin sauri.


1- Cin Tafarnuwa; Duk da dai cin Tafarnuwa babu dadi, amma Cinta din yafi da ka bari sugar ya illata ma jiki. Yawan cin Tafarnuwa na maganin cututtukan zuciya, sannan yana rage hadarin kamuwa da cutar sugar da kaso 80.


2- Cin namijin Goro; Idan kaci namijin Goro na sati daya kawai sugar zai ragu da Kashi 50%


3 - Ka kiyaye shiga matsananciyar damuwa; Lokacin da kake cikin damuwa, adrenal gland dinka na sakin glucose, dake ke ajiye a cikin wasu organ din ka, Wanda hakan shi zai sa level na sugar dinka zai qaru.


4 - A ringa cin Berries; blackberries da blueberries basu sa sugan mutum ya hau, sannan suna hans saurin hauhawar sugar bayan mutum yaci abinvi mai starch.

Comments