Nan da 2030 za a daina amfani da smartphones
Anyi tambaya cewa yaushe ne ake tunanin Duniya zata cigaba ta hanyar daina amfani da wayoyi, wato smartphones, a koma amfani da Smart glasses da sauran devices wato na'urorin da akai nasaran yowa a lokacin. Nokia CEO Pekka Lundmark yace babu makawa zai kasance a lokacin 6G ya iso a 2030.
U.S tech giants irinsu Meta, Google da Microsoft aikinsu zai karu ne Sosai a sabon tsarin da zai kasance headsets wato abinda ake makalawa a kunne sune zasu maye gurbin wayoyi wataran.
Nokia CEO Pekka Lundmark na expecting 6G mobile network za a fara amfani dashi a karshe lokacin da za a bar amfani da smartphones, don yana zaton nan zuwa lokacin smartphone zata zama very common, wato ba za a ringa amfani dasu saosai ba.
Already Goggle yayo Wani headset da ake cema Smart glasses to sai dai ba zai iya aiki yanzu ba dole sai da 6G, kenan zai kai nan da 2030 kafin ya fara aiki.
Comments
Post a Comment