Fitaccen mai amfani da TikTok, Abubakar Bello Isma'il wanda aka fi sani Abis Fulani, ya ce manhajar tamkar hatsin-bara ne, wanda ya hada kowa da kowa.
Ya bayyana haka ne a hirarsa da BBC Hausa.
Matashin ya ce "wasu suna ganin sharrin TikTok ya fi alfaninsa yawa, amma gaskiya su suna da algorism [tsarinsu]; idan kana kallon bidiyon marasa tarbiyya, to irin wadannan bidiyon za su rika turo maka; idan kuma kana kallon bidiyon masu abin arziki, to irin wadannan bidiyon za su rika turo maka."
A cewarsa, komai ya ta'allaka ne da abin da mai amfani da manhajar ya je nema a kanta
Ga cikakken video ku kalla.
Comments
Post a Comment