Yadda Za a Kalli Tashoshin DStv Kyauta Bayan Karin ka Ya Kare
Wadannan marakan zasu koya ma yadda zaka uta bude dukkan Tashoshin DStv Kyauta ba tare da kati ba.
Don haka idan katin ka ya Kare (Expiring) kafin kayi subscription to zaka iya bude dukkan Tashoshin ka kalla.
DStv (Digital Satellite Television) Tasha ce ta watsa Labarai ta rauraron Dan Adam na Africa mallakar Multichoice. Wannan tauraron Dan Adam na DStv an kaddamar da shine tun 1995 wanda yake dauke da tashoshi masu yawa ga wadanda ke amfani da tauraron.
Yadda zakayi ka bude tashoshin DStv shine zakayi connecting da internet ta hanyar had decoder dinka da Ethernet cable. Ko Kuma ta hanyar amfani da DStv Wifi connector, zai Mai dashi abu mafi sauki ga wandanda zasu yi amfani da ita wajen samun duk wasu tashoshi dake online da suke cikin decoder din. Bugu da kari Kuma hadawa da internet zai taimaka ma masu amfadi da ita wajen samun wasu tsare tsare kamar su catch up plus da jerin damarmaki masu ban mamaki.
Akwai hanyoyi guda biyu da za a iya hada DStv decoder da internet, ya danganta da yanayin Nisan dake tsakanin inda kake da inda router din yake. Saboda haka idan an ajiye decoder din kusa da inda internet yake sosai to sai kawai a hada ta yin amfani da Ethernet cable. Ta wani bangaren kuma,ana amfani da dstv wifi connector wajen hadawa da decoder sai ayi connecting da internet.
Ethernet cable
Hada DStv da internet tayin amfani da ethernet cable zai tabbatar da tsayayyen connection, ba wani shaken. Sannan kuma babu wata bukata na amfani da wifi, saboda directly an jona ta ga home network ne gaba daya.
Sannan ko yaya kar a bari devices din da suke connected da wifi su ringa interfering misalin irinsu TVs players da ire irensu, dole a kiyaye saboda suma jone suke da internet. Sannan a kiyaye matsalolin da kan faru na DStv Wifi connector, kar a ringa hadawa kullum.
Comments
Post a Comment