Yadda Ake boye tabo wajen Kwalliya
A yau posting dinmu mun kawo maku video ne na yadda ake yin Kwalliya idan kina da tabona fuska to Insha Allah Zaki meme su ki rasa.
Kowa ya sani Kwalliya itace ginshikin Mace, ko ince ma Kwalliya itace Mace gaba daya, to Kuma duk Macen da tasan kanta ba zata so tayi Kwalliya ba ace kwalliyar tayi dabbare dabbare ba nan tabo can kirji ita kanta kwalliyar baza tayi tasiri ba.
To yanzu ga video sai ku natsu ku kalla don kuga yadda akeyi.
Comments
Post a Comment