Main menu

Pages

YANDA AKE COOLING WAYA IDAN TA DAU ZAFI SOSAI.





 Yadda zakai cooling wayarka idan Tau zafi


Shi dai zafi yana daya daga cikin enemies na technology gaba daya, saboda yana takura ma na'urori Wani lokacin har ya Kai ga abin ya buga ma idan ba a dauki matakin gaggawa ba ko yasa damage.



Kamar yadda kowa ya sani ne yanzu yadda wayoyi ke dauke ma masu su kewa a wurare daban daban to sai ya zamto Wani lokacin sai kana cikin amfani da waya kawai sai kaji ta dauki zafi sosai. Wanda hakan kan iya janyo damege kamar yadda nace, to don haka ya kamata musan hanyoyin da zamu dinga cooling devices dinmu a duk lokacin da suka dauki wannan zafi. Akwai wasu hanyoyi da ake sa zafin waya ya sauka nan da nan, misali shine kamar saka wayan cikin frigde, duk da dai yin hakan yana nakasa battery,



To abinda yafi kamata dai shine dauke waya daga inda temperature din ke yin high zuwa waje mai damshi damshi ko sanyi sanyi.



Sannan a daina hada waya biyu waje daya, sannan muna iya ajiye wayan a gaban fanka iskan na hura ta, hakan zai sa tayi sanyi Kuma kar mu cigaba da da operating dinta a ajiye ta kawai har ta dawo dai dai.



Sannan a kiyaye yin games dake sa waya yin zafi sosai don in ba haka ba zai lalata maku Wayne


Don haka sai a kiyaye kuma a kiyaye dankara waya a cikin frigde duk da dai yin hakan nasa waya saurin dawowa dai dai but hakan na leading to matsaloli da yawa ciki kuwa har da bata battery da formatting abubuwan dake cikin wayar.

Comments