KO KUNSAN TAFASA ALBASA DA KEMON TSAMI NA MAGANIN WADANNAN CUTUTTUKAN? Husnah03 Kiwon lafiya 31 July 2022 Ku hada ruwan lemon tsami da tafasasshen ruwan albasa don wadannan cutukan People do not know that there are many plants in our environmen... Read more
NASIHOHI GUDA GOMA GA WANDA YA SHIGA CIKIN DAMUWA Husnah03 Fadakarwa 30 July 2022 Nashihi Tara ga Wanda yake cikin damuwa *Ka tsaya ka bincika kanka ka duba tsakanin da Allah, da'ar ka ga Allah, ya ya take? Ka duba k... Read more
SAU NAWA YA KAMATA A DINGA CANZA BEDSHEET, A SATI KO A WATA Husnah03 Kiwon lafiya 30 July 2022 Saunawa ya kamata a dinga canza zanin gado. Muhawara Wasu za su iya tunanin haka a matsayin wani batun da bai kamata a tattauna a kai ba a ... Read more
MU LEKA KITCHEN (YADDA AKE SUYA (TSIRE)) Husnah03 Mu koma kitchen 30 July 2022 Yadda Ake Hada hadadden Suya (Tsire) A gida INGREDIENTS: Nama, borkono, kuli-kuli, citta, kimba, kanunfari, masoro, thyme, curry, busashen... Read more
YADDA AKE HADA INGANTACCEN TURAREN WUTA MAI DADIN KAMSHI Husnah03 Ado da kwalliya 29 July 2022 Yadda ake turaren wuta ingantacce Turaren wuta ana yin sa ne da itace, domin turara daki, da dukkanin jiki da na tsugunno, da kuma na sutu... Read more
TA RASU SAURA KWANA 15 BIKINTA Husnah03 Labaran Duniya 29 July 2022 Amarya ta rasu sati biyu kafin bikinta Allah Sarki, rayuwa a kullum Bawa da buri yake mutuwa. Sannan a kullum Muna cikin tsara rayuwa da shi... Read more
FIRA DA IYAYEN HANEEFA AKAN HUKUNCIN DA AKA YANKE MA WANDA YA KASHE MASU DIYA Husnah03 Labaran Duniya 29 July 2022 Firan da akai da iyayen Haneefa akan hukuncin da aka yanke ma Abdulmalik Tank Iyayen marigayiya Hanifa, dalibar da malaminta, Abdulmalik Ta... Read more
MU LEKA KITCHEN (YADDA AKE PIZZA) Husnah03 Mu koma kitchen 28 July 2022 Yadda Ake Hada Pizza a Gida Kayan hadi · Filawa · Gishiri · Yis · Man zaitun · Manshanun kanti (Cheese) · Mayonnais... Read more
FINALLY KOTU ZATA YANKE HUKUNCI GA MAKASHIN HANEEFA ABUBAKAR Husnah03 Labaran Duniya 28 July 2022 Cigaba da shari'ar Tanko, makashin Haneefa ranar Alhamis din nan ne ake sa ran wata babbar kotun jihar Kano a arewacin Najeriya za ta... Read more
FIRA KAI TSAYE TARE DA SAFA (SAFARA'U) Husnah03 Labaran Kannywood 28 July 2022 Firan da akai tare da Safa (Safara'u) Yau mun kawo maku firan da akayi da Safiyya Yusuf da ta rikide ta koma Safa daga Safara'u. ... Read more
FALALAR LAHAULA Husnah03 Fadakarwa 27 July 2022 Falalar fadar La Haula Wala Quwwata Illa Billah! Sayyiduna Abu Musal Ash'ariy (Allah ya yarda dashi) yace "Manzon Allah (tsira da ... Read more
MU LEKA KITCHEN (GAS MEAT) Husnah03 Mu koma kitchen 27 July 2022 Yadda Ake Hada Gas Meat Abubuwan da ake bukata Jan nama, albasa ko lawashi, markadedden gyada, kori, thyme, tattara, attarugu, tumatur kad... Read more
ABUBUWAN DA YA KAMATA A KIYAYE GAME DA GAS CYLINDER Husnah03 Sashen Turanci 27 July 2022 Cooking Gas Cylinder Safety Tips To avoid gas explosion, please keep to the following gas cylinder safety tips: 1. Don't fill your coo... Read more
MU LEKA KITCHEN Husnah03 Mu koma kitchen 27 July 2022 Yadda Ake hada Spicy Balls don yin break Abubuwan hadawa Filawa Tattasai Tarugu Albasa Seasoning Yeast Ruwa Procedures: Ki hada filawa, da ... Read more
MU LEKA KITCHEN Husnah03 Mu koma kitchen 26 July 2022 Yadda Ake yin Egg Sauce INGREDIENTS: 1.Eggs 2.Albasa, attarugu/tattasai 3.Curry, Maggi, salt, garlic and curry powder 4.Oil. PROCEDURE: Fark... Read more
NAZIR SARKIN WAKA YACE MASU KOKAWA AKAN FASINJOJIN ABUJA - KADUNA MUNAFUKAI NE. Husnah03 Labaran Kannywood 26 July 2022 Masu jimamin fasinjojin Abuja - Kaduna yawancin su duk munafurci ne, Inji Sarkin Waka Sarkin Waka Naziru ya fito ya karyata tare da munafu... Read more
FALALAR SADA ZUMUNCI Husnah03 Fadakarwa 25 July 2022 Falalar Sada Zumunci a addinance Daga Abi Huraira (RA) ya ce: Wani mutum yazo wajen Manzon Allah (SAW) ya ce: Ya Manzon Allah Ina da '... Read more
MU LEKA KITCHEN Husnah03 Mu koma kitchen 25 July 2022 Yadda Ake Alalan Kwai Cikin Kwai Abubuwan hadawa Kwai Attarugu Albasa Man girki Maggi Leda Yanda ake hadawa Da farko zaki sami kwanki ki f... Read more
FALALAR KARANTA SURATUL MULK, LOKACIN KWANCIYA BACCI Husnah03 Fadakarwa 24 July 2022 Karanta Suratul MULK wato TABARA Da Amfanar Rasuk Lokacin bacci Manzon Allah ﷺ yana cewa;- (Lallai akwai wata Sura ta Alqurani mai ayoyi ... Read more
IZZAR SO EPISODE 91 ORG FULL MOVIE Husnah03 Series Videos 24 July 2022 Izzar So episode 91 Complete Movie Assalamu alaikum Warahmatullah. A yau mun kawo maku cigaban Shirin film din Izzar So, a yau Muna episod... Read more
DANDATSETSIYAR MOTA TA KUSAN 40M NAIRA DA NAFISA ABDULLAHI TA SAYA Husnah03 Labaran Kannywood 24 July 2022 Yadda Nafisa Abdullahi Ke shanawa da wata babbar mota da ta siya ta miliyoyin kudi Sabuwar Motar Da Nafisa Abdullahi Ke Hawa Ta Zunzurutu... Read more
YADDA AKAI SHAGALIN BIKIN RALIYA TA DADIN KOWA Husnah03 Labaran Kannywood 24 July 2022 Shagalin Bikin Raliya(Amina Yusuf) ta Dadin Kowa Asabar din nan da ta wuce ne aka Daura auren Raliya ta cikin dadin Kowa, budurwar Rasaki ... Read more
FINALLY AN FITAR DA RANAR DA ZA A FARA HASKA FILM DIN LABARINA Husnah03 Labaran Kannywood 23 July 2022 Aminu Saira ya sanar da ranar da za a fara haska film din Labarina Shirin film din Labarina Mai dogon zango na Saira Movies, da suka tafi ... Read more
ALLAH SARKI, A KARSHE DAI AN CANZA SABON DIRECTOR NA IZZAR SO Husnah03 Labaran Kannywood 23 July 2022 Producer Lawan Ahmad, ya canza sabon Director a Shirin Izzar So Allah Sarkin Sarakuna, Shine ke jujjuya abubuwa, yadda Yaso a inda Yaso a... Read more
FALALA DA AMFANIN DA NAFILA ZA TAYI MA MUTUM RANAR LAHIRA Husnah03 Fadakarwa 22 July 2022 Amfanin da Nafila za tayi ma Bawa ranar Lahira A ranar Lahira Allah SWT Zai umarci mala'iku da sun binciki Sallar Bawa. Idan aka duba ... Read more
KO KUNSAN INTERNATIONAL ACTRESS CIKIN 'YAN MATAN KANNYWOOD? Husnah03 Labaran Kannywood 22 July 2022 Rahama Sadau ta zama international actress ta fara fitowa a Indian Film. A yau mun kawo maku wani gutun scene daga cikin film din indai da... Read more
YA KASHE BUDURWARSA SABODA TA FASA MAI WAYA Husnah03 Labaran e 22 July 2022 Saurayin da ya kashe budurwarsa saboda ta fasa Mai Waya. Wani matashi Dan Shekara 23 a jihar Delta, ya yi fishing zuciya ya ya kashe budu... Read more
FALALAR NAFILA KAFIN ZUHR DA KUMA KAFIN ASR Husnah03 Fadakarwa 21 July 2022 Falalar Nafila, kafin Sallar Zuhr da Kuma kafin Asr Assalamu alaikum Warahmatullah. A yau mun zo maku da wata ibadah Mai matukar falala, w... Read more
HIRA DA HAUWA WARAKA, TACE DA MUTANE KE DA MAKULLIN ALJANNAH DA BA ZASU TABA SANYA 'YAN FILM BA Husnah03 Labaran Kannywood 21 July 2022 Inda nike jindadi, mutane Basu da makullin wuta ko Aljannah, balle su zaba mana inda zasu samu A firan da akayi da Jaruma Hauwa Waraka a d... Read more
A SIYASANCE DAI SHUGABA BUHARI YA SIYAR DA NNPC Husnah03 21 July 2022 Manufofin da yasa aka sauya akalar NNPC Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ƙaddamar da sabon kamfanin mai na kasar wanda aka sauya wa f... Read more
FALALAR SURATUL FATIHA Husnah03 Fadakarwa 20 July 2022 Tarin Falalar dake cikin Suratul Fatiha 1. Ita ce Sura mafi girma a cikin littafi mafi al-farma wanda Allah bai saukar da irinta ba a duni... Read more
TOFA! RIKICI TSAKANIN QUNGIYAR SSANU DA GWAMNATI AKAN ASUU Husnah03 Labaran Duniya 20 July 2022 Kungiyar SSANU tace ba zata aminta da fifita Kungiyar ASUU akan su ba Ƙungiyar Manyan Ma’aikatan Jami’a ta Ƙasa (SSANU), ta bayyana cewa z... Read more
YADDA WANI YA ZABI SANA'AR WASAN WUTA Husnah03 Labaran Duniya 20 July 2022 Yadda Sana'ar wasan Wuta ya karbi Wani matashi Sana’ar Solomon John Ebikeseye, matashi mai shekaru 26 da ake yi wa lakabi da Mai Wuta, ... Read more