Jerin abubuwa guda goma da Basu da amfani a rayuwar Musulmi
Ibnul Qayyimul Jawziyyah (Rahimahullah) yana cewa:
"Akwai abubuwa guda goma marassa amfani:
1. Ilimin da ba a aiki dashi
2. Aykin da ba a kyautata masa niyya ba ko wanda ba'a yishi bisa koyarwar magabata (sharia) ba.
3. Dukiyar da aka tarata kuma ma'abocinta bai ci moriyarta a rayuwarshi ta duniya ba, kuma bai yi abinda zata amfaneshi a lahirarsa ba.
4. Zuciyar da bata son Allah, bata kwadayin haduwa dashi kuma bata himmatuwa wajan neman kusanci da Shi.
5. Jikin da ba'a yiwa Allah d'a'a dashi, kuma ba'a yiwa (addinin) Allah hidima dashi.
6. Son Allah ba tare da bin Umurni da kiyaye Shi ba, ba a kuma neman soyayyarSa.
7. Lokacin da ba ayi amfani dashi don neman gafarar zunubai ko tara ayyukan ladaddaki ba.
8. Zuciyar da take tunanin abubuwa marasa amfani
9. Hidimtarwa wadanda baza a samu kusancin Allah a dalilinshi (hidimar) ba kuma ba za a amfanu acikin rayuwar duniya ba.
10. Jin tsoron wani mai iko, bayan kuma Allah shine mafi iko akan shi (Wanda ake jin tsoron
Comments
Post a Comment