Amfanin Shan ruwan dumi da safe kafin cin komai
Wannan maudui ne mai muhimmancin da na ke fatan isar da shi ga jama'a. Babu abinda ya fi tsada bayan addininmu fiye da lafiyar jiki.
Likitocin zuciya sun fada cewa, da za'a isar da wannan ga mutane da an ceto rayukan masu hawan jini, ciwon sanyi, ciwon gabobi, ciwon shanyewar jiki, bugun zuciya mai tsanani, farfadiya, tari, ciwon makogwaro, ciwon koda, kunburin jijiya, cututtukan mafitsara, yawan lalacewar ciki, kunburin ciki, ciwon ido da kunne da kuma rikicewar Al'adar mata.
Ga yadda ake anfani da ruwa bayan an tafasa shi: Ka tashi da sassafe sai ka sha kofi na ruwan dumi kafin a karya. Bayan haka kar ka ci komai sai bayan minti 45 sannan ka ci abinci. In mutum ba zai iyaba ya fara da shan kadan-kadan sai an saba a hankali.
Bincike ya tabbatar da samun warakar cututtuka masu zuwa a cikin kwanakin da aka bayyana. Cutar sugar a cikin kwana 30, hawan jini kwana30, lalacewar ciki 10, kansa wata 9, kunburin hanji wata 6, yawan yin magwas kwana 10, matsalar mafitsara da koda kwana 10, cuta a hanci da kunne da makogwaro kwana 20, rikicewar jinin haila kwana 15, ciwon zuciya kwana 30, ciwon kai kwana 3, nimoniya kwana 30, kibar jiki wata 4, farfadiya da mutuwar barin jiki wata 9, cutar matsalar yin nunfashi wata 4.
Don Allah a isar da wannan sako domin jama'a su amfana. Idan ka gani kayi share ma wasu Suma si gani su amfana
Comments
Post a Comment