AN CAFKE WANI MUTUM DA YA SIYAR DA DIYARSA MILLION 20 Husnah03 Labaran Duniya 30 September 2022 Yanda aka Kwamushe wani mutum da ya Siyar da diyarsa Million 20. Wata babbar kotun yanki a Makurdin jihar Binuwai ta bayar da umarnin tsar... Read more
NANKARWA, ABUBUWAN DAKE KAWO TA DA YANDA ZA A MAGANCETA Husnah03 Kiwon lafiya 30 September 2022 Maganin Nankarwa da bubuwan da ke kawo ta (Stretch marks). Nankarwa wasu layukane marasa kyau gani da suke fitowa a jikin dan adam mace k... Read more
ALKHAIRIN DA SARKIN WAKA NAZIR YAYI NA KAMA DUK WANDA YA SAKE ZAGINSA Husnah03 Labaran Kannywood 29 September 2022 Sarkin Waka Naziru ya yi alkwarin daure duk Wanda ya Kara zaginsa. Ajiya sarkin waka ya wallafa wani video yana rokon mabiyansa da wallafa... Read more
GYARAN JIKIN MACE NA MUSAMMAN GA 'YAN KWALISA Husnah03 Gyara shine mace 29 September 2022 Yadda ake gyaran jikin Mace na musamman. Gyaran jiki musamman ga mace na da muhimmanci sosai. Domin mata da dama wadanda suke da kananan ... Read more
T.Y SHA'ABAN YAYI BAYANIN KALUBALEN DA YA SHIGA KAFIN ASA SHI FILM Husnah03 Labaran Kannywood 29 September 2022 T.Y Sha'aban yayi cikakken bayanin irin kalubalen da ya fuskanta KAFIN shigar shi film. Shahararren Jarumin nan wato TY Sha,'aban ... Read more
DABI'UN GUDA GOMA, DA ZAI TABBATAR MAKA KAI MUSULMIN KIRIKI NE Husnah03 Fadakarwa 28 September 2022 Dabi'u guda goma da zasu tabbatar Maka cewa Kai Musulmin kirkine indai kana yinsu. 1) Zakaga kafi damuwa da sallah akan komai, zakaji ... Read more
YANDA AKE HADA HADADDEN TSIREN TUKUNYA A GIDA. Husnah03 Mu koma kitchen 28 September 2022 Yanda Zaki hada hadadden Tsiren Tukunyar a gida yayi dadi. Yanda Ake Hada Tsiren tukunya, ga abubuwan da Zaki tanada. Abubuwan hadawa - Ja... Read more
AMFANIN NAMIJIN GORO GUDA 16 DA BA KOWA YASAN DA SU BA Husnah03 Kiwon lafiya 28 September 2022 Amfanin Namijin Goro 16 da ba Kowa ne yasan dasu ba ga Lafiyar Dan Adam Ga amfanin Namijin Goro Guda goma sha shida (16) da ya kamata ace ... Read more
HADEWAR MURJAR TIKTOK DA 442 DA FARA WAKA YA JANYO CECEKUCE. Husnah03 Labaran Kannywood 28 September 2022 Hadewar Murjar TikTok da Mr 442 da yadda ta fara Waka dashi ya janyo cecekuce. Cikin 'yan kwanakin nan ne aka ga Murja Ibrahim Kunya s... Read more
INNALILLAHI.. ALLAH YA KARBI RAN YAKUBU KAFI GWAMNA (BANKAURA) Husnah03 Labaran Kannywood 28 September 2022 Allah Ya karbi rayuwar Umar Malumfashi da akafi sani da Yakubu Kafi Gwamna. A kwanakin baya mun kawo maku labarin cewa Umar Malumfashi Ban... Read more
MU KOMA KITCHEN (YANDA AKE YIN SUNASIR) Husnah03 Mu koma kitchen 27 September 2022 Yanda Ake yin sunasir mai kyau da dadi. Shidai sinasir kaman Masa yake wato waina, anaci da miyar ganye shima. Abubuwan da Zaki bukata sune ... Read more
INGANTACCEN MAGANIN APPENDIX BA SAI ANYI TIYATA BA Husnah03 Kiwon lafiya 27 September 2022 Ingantaccen Maganin Appendix ba tare da anje asibiti anyi Tiyata ba Insha Allah Mai fama da wannan cuta ya nemi wadannan abubuwan guda uku, ... Read more
KWAMACALA, TALLAR CIGABAN SHIRIN KWANA CASA'IN SEASON 9 Husnah03 Series Film 27 September 2022 Cakwakiya Tallar Shirin Film din kwana Casa'in Season 9. Shirin nan naku mai farin jini na kwana Casa'in mai dogon zango, Shima an... Read more
HANYOYIN DA ZA A BI DON KAWAR DA KURAJEN FUSKA DA TABO (SPOT) Husnah03 Gyara shine mace 27 September 2022 Hanyoyin da za a bi wajen kawar da kurajen fuska da tabo(spot) Fitowar kuraje a fuska na daya daga cikin ababen da ke bata kwalliyar mace.... Read more
IZZAR SO SEASON 8 EPISODE 100 FULL MOVIE MP4 ORG Husnah03 Series Film 26 September 2022 Izzar So Season 8 Episode 100 complete movie A yau mun kawo maku cigaban Shirin Izzar So episode 100 dai dai. Yau zamuga yadda zata kasanc... Read more
HANYOYI BIYAR DA ZAKU BI DON MAGANCE BASUR KO WANE IRI NE Husnah03 Kiwon lafiya 26 September 2022 Hanyoyi Guda Biyar (5) na warkar da ciwon basir kowane Irine Insha Allah Idan kana dauke da cutar basir, kuma baka son kashe kudi akan aikin... Read more
HADIN QASAITATTUN MATA Husnah03 Gyara shine mace 26 September 2022 Yadda Ake Hadin Soyayyen Ridi Don Karin Ni'iman Mace: Zaki nemi kayan hadi kamar haka: - Soyayyen Ridi - Aya - Dabino - Garin kanunf... Read more
INGANTACCEN FAMILY PLANNING NA MUSULUNCI BA TARE DA ILLA BA Husnah03 Kiwon lafiya 26 September 2022 Hanyoyi Daban daban na yin Family Planning Na Musulunci ba tare da Matsala ba. Dr abdulwahab gwani bauchi Kamar Yadda mukayi alkawari aba... Read more
KO KUNSAN SIRRIKAN DAKE CIKIN AMFANI DA FIYA (AVOCADO) Husnah03 Gyara shine mace 25 September 2022 Sirrin Amfani Da Fiya (Avocado) Na Kara Kyan Fatar Jiki: 🥑 Fiya na da sinadaran da ake kira da turanci sugar- fructose, glucose, and gal... Read more
HIRA DA MR 442, YADDA SUKA HADU DA SAFA DA HALIN DA TAKE CIKI Husnah03 Labaran Kannywood 25 September 2022 Fira da Mr 442, yadda suka hadu da Safa, da dalilin abubuwan da take yanzu. A wata fira da akayi da Mubarak Abdulkarim, Wanda aka Fi sani ... Read more
WASU DAGA CIKIN DALILAN DA KE KAWO CIWON MARA YAYIN AL'ADAH Husnah03 Kiwon lafiya 24 September 2022 Wasu daga cikin abubuwan dake kawo ciwon Mara yayin da suke Al'adah Da dama dai a bangaren lafiya abunda muke dauka ba kome ba zai iya h... Read more
CUTUTTUKA 20 DA SHUWAKA KE MAGANINSU CIKIN YARDAN ALLAH Husnah03 Kiwon lafiya 24 September 2022 Cuttuka 20 da Shuwaka ke Warkarwa a jikin Dan Adam Insha Allah. Ganyen Shuwaka wata ciyawa ce mai launin kore wacce ke girma a sassa daban... Read more
LABARINA SEASON 5 EPISODE 4 FULL MOVIE MP4 ORG Husnah03 Series Film 23 September 2022 Labarina Season 5 Episode 4 complete movie. A yau ma mun dawo a karo na hudu don cigaba da kawo maku Shirin film din Labarina Season 5 Epi... Read more
PROF ISA PANTAMI YA BA NUHU ABDULLAHI BABBAN MUKAMI A NIMC Husnah03 Labaran Duniya 23 September 2022 Minister Prof Isa Pantami, ya ba Nuhu Abdullahi babban mukami a ma'aikatatsa. Ministan sadarwa, Farfesa Aliyu Isa Pantami, ya gwangwaj... Read more
MASHA ALLAH! VIDEON MOTAR DA MATASHI YA KERA A KANO Husnah03 Labaran Duniya 23 September 2022 Masha Allah, Matashin da ya kera Mota a Kano, abin burgewa da alafahari. Wani Matashi ya kera Mota a jihar Kano, Motar Mai kirar Jeef Wand... Read more
SHARI'AR HADIZA GABON TA FARA ZAFI, SHARI'AR TA CANZA SALO Husnah03 Labaran Kannywood 23 September 2022 Shari'ar Hadiza Gabon Ta Fara canza Salo, domin kuwa ta dai zafi. Kamar yadda kowa ya sani ne an dauki dogon lokaci ana ta tufka shari... Read more
ABDULJABBAR YA SHIGA TASHIN HANKALIN TARAR MILIYOYIN KUDI DA KOTU TA YANKE MAI Husnah03 Labaran Duniya 22 September 2022 Abduljabbar ya shiga rashin hankalin tarar Miliyoyin da kotu ta yanke mai na Tara. Abduljabbar mutumin da ya dinga kato- bara da sakin zan... Read more
MOMEE GOMBE TAYI ALLAH YA ISA AKAN KAZAFIN HAIHUWA DA AKAI MATA Husnah03 Labaran Kannywood 22 September 2022 Jaruma Momee Gombe tayi Allah Ya isa da K'azafin haihuwar da akai mata. A cikin kwanakin nan ne wasu surutai da zantuka marasa dalili ... Read more
JARUMAN KANNYWOOD BIYU DAKE CIKIN MAWUYACIN HALI, SUNA NEMAN ADDU'A Husnah03 Labaran Kannywood 22 September 2022 Jaruman Kannywood biyu dake cikin Wani Hali suke bar Addu'arku. Umar Yahya Bankaura da Haj Ladidi Fage na neman Addu'sr ku bisa ra... Read more
KADAN DAGA CIKIN SHIRIN LABARINA SEASON 5 EPISODE 4 Husnah03 Series films 21 September 2022 Kadan daga cikin Shirin Labarina Season 5 Episode 4 ba jibi. Mun tsakuro maku badakalar dake cikin Shirin Labarina Season 5 Episode 4 Wand... Read more
SANARWAR RANAR DA ZA A CIGABA DA HASKA GIDAN BADAMASI Husnah03 Labaran Kannywood 21 September 2022 Sanarwar cigaba da haska Shirin Gidan Badamasi Season 5. Kayataccen Shirin barkwancin nan Mai farin jini wato Gidan Badamasi za a fara has... Read more
VIDEO UMMITA DA KAWARTA SUNA GARDAMAN WANDA ZAI RIGA WANI MUTUWA Husnah03 Labaran Duniya 21 September 2022 Allah Sarki Rayuwa, Ummita na Firan Mutuwa ita da Kawarta, Kafin mutuwarta Rayuwa babu tabbas. Yanzu muka ci karo da wani guntun video dak... Read more
AMFANIN DABINO GUDA BIYAR(5) GA LAFIYAR DAN ADAM. Husnah03 Kiwon lafiya 21 September 2022 Amfanin Dabino biyar (5) ga Lafiyar Dan Adam. Binciken masana da kwararrun kiwon lafiya ya tabbatar da cewa, kusan dukkanin dangin abinci ko... Read more
YANDA AKE HADA FRUIT SALAD MAI MADARA. Husnah03 Mu koma kitchen 20 September 2022 Yadda ake hada Fruit Salad Mai Madara Abubuwan hadawa Abarba Kankana Gwanda Ayaba Tuffa Lemon Madara Yadda ake hadawa Da farko za ki gyar... Read more
YADDA ZAKI KULA DA TSAYUWAR BREAST DINKI LOKACIN SHAYARWA KAR YA ZUBE Husnah03 Gyara shine mace 20 September 2022 Yanda Zaki kula da tsayuwar Breast dinki lokacin Shayarwa. Nonon mace dayafi kowanne kyau shine ake ƙira (Fundamental straight ) yana jure w... Read more
YANDA AKE MAGANCE CUTAR KIDNEY STONES KO KIDNEY INFECTION Husnah03 Kiwon lafiya 20 September 2022 Yanda Za a Magance Cutar Koda Kidney Stones ko Kidney Infection Idan ka karanta ka turawa sauran yan uwa domin su amfana. Da farko idan aka ... Read more
ZA A SAKA DOKAR HANA CIN KPOMO (GANDA) A NIGERIA KWANAN NAN Husnah03 Labaran Duniya 19 September 2022 Za a Saka dokar Hana cin Kpomo, wato Ganda a Nigeria Kwanan nan. Cibiyar Bincike kan Kimiyya da Fasahar Fatar Dabbobi ta Najeriya (NILEST) d... Read more
YADDA BIKIN BINNE SARAUNIYAR ENGLAND QUEEN ELIZABETH YA GUDANA Husnah03 Labaran Duniya 19 September 2022 Yadda aka gudanar da bikin binne sarauniyar England Queen Elizabeth Kamar yadda kowa ya sani ne sarauniyar England Queen Elizabeth ta mutu... Read more
ALLAHU AKHBAR! YADDA UMMITA TA TATTAUNA DA SHEIK DAURAWA SATI DAYA KAFIN KISHETA Husnah03 Labaran Duniya 19 September 2022 Allah Sarki, Tattaunawar Ummita da Sheikh Daurawa kan Auren Dan China kafin ya kashe ta. Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un. Ummul... Read more
FALALAR TAIMAKON MARAYU DA AMFANINSA CIKIN AL'UMMAH Husnah03 Fadakarwa 18 September 2022 Falalar dake cikin taimakon Marayu da Alfanunsa cikin Al'ummah. Daga: Mal. Dayyabu Umar Memai Rano. Malamai sun fahimci cewa temaka... Read more
KO KUN SAN AMFANIN YALO DA MUHIMMANCINSA GA LAFIYAR MU Husnah03 Kiwon lafiya 18 September 2022 Amfanin yalo da muhimmancinsa ga lafiyar jikin Dan Adam: Bincike da dama da masana suka gudanar ya nuna cewa yalo ya samo asali ne daga ka... Read more