Yau fa Ake yinta, zazzafan rikici ya balle tsakanin Murja Kunya Yar TikTok da Belllo Turji.
Wannan shararriyar Yar TikTok din nan Mai suna Murja Ibrahim Kunya, ta fito a shafinta na TikTok tana maida martani da kakkausan murya da Kuma Jan kunne ga wannan shahararren Dan ta'addan wato Bello Turji.
Wato shi dai Bello Turji comment yayi a shafin nata inda ta fito tana Mai gargadin ya fita hanyarta don kuwa hanyar jirgi daban ta Mota daban.
Don Jin yadda ta kasance ku shiga wannan video dake kasa don ganin cikakken abunda ya faru.
Comments
Post a Comment