Main menu

Pages

YANDA CIKIN SAUKI MACE ZATA GANE OVULATION PERIOD DINTA




Hanyoyi 12 da Mace zata gane Ovulation period dinta cikin sauki.


 OVULATION shi ne wani lokaci da mace ke fafe kwan haihuwarta Wanda da zaran ta fafe ta kusancu miji to shikenan sai ciki da ikon Allah. 


lokacin ovulation lalle idan kina da kula zaki gane. Yakamata mu ding kula domin akwai wani irin painless contraction da zakiji.mun san  fallopian tubes dinmu guda biyu hagu daya a dama. So duk wata daga gefe daya ne kwan zai fito





1- farko shine painless contraction zakiji wani irin ciwo a hagu ko dama.



2- zaki dinga jin menstral pains slightly amma ba menses kike yiba



3- Areola wato black point na nononki zai kara baki kuma nipple wato kan nononki zai mike yayi erect kuma akwai zafi kadan kadan musamman idan ana tabawa 



4- Vaginal fluid. Majina mai tsananin danko Wanda take zama kaman spring zai dinga fito miki a gabanki



 5- Matsananciyar Shaawar namiji Duk yadda mace take gudun miji irin wannan rana mace baza ta iya gudu ba domin ita da kanta take begen mijinta wato shaawarta ta karu sosai.



Idan baki gane ta alamu ga bayani dalla  dalla  yadda zaki qirga lokocin ovulation naki:


1- Idan mace jinin hailan ta yana  zuwa a kwana 22 , to za tafara irga daga ranan  da taga jinin hailanta zuwa kwana takwas (8) , a kwana na  takwasdin nan idan takwanta da mijinta ana kyeutata zato ciki  zai  shiga .



2-  Idan mace jinin hailan ta yana  zuwa a kwana 23 , to za tafara irga daga ranan  da taga jinin hailanta zuwa kwana tara (9) , a kwana na  tara (9)  idan takwanta da mijinta ana kyeutata zato ciki  zai  shiga .



3-  Idan mace jinin hailan ta yana  zuwa a kwana 24 , to za tafara irga daga ranan  da taga jinin hailanta zuwa kwana Goma (10) , a kwana na  Goma (10)  idan takwanta da mijinta ana kyeutata zato ciki  zai shiga .



4-  Idan mace jinin hailan ta yana  zuwa a kwana 24 , to za tafara irga daga ranan  da taga jinin hailanta zuwa kwana  (11) , a kwana na  (11)  idan takwanta da mijinta ana kyeutata zato ciki  zai  shiga .



5-  Idan mace jinin hailan ta yana  zuwa a kwana 26 , to za tafara irga daga ranan  da taga jinin hailanta zuwa kwana  (12) , a kwana na  (12)  idan takwanta da mijinta ana kyeutata zato ciki  zai  shiga .



6- Idan mace jinin hailan ta yana  zuwa a kwana 26l7 , to za tafara irga daga ranan  da taga jinin hailanta zuwa kwana  (13) , a kwana na  (124  idan takwanta da mijinta ana kyeutata zato ciki  zai  shiga .



7- Idan mace jinin hailan ta yana  zuwa a kwana 28 , to za tafara irga daga ranan  da taga jinin hailanta zuwa kwana  (14) , a kwana na  (14)  idan takwanta da mijinta ana kyeutata zato ciki  zai  shiga .



8- Idan mace jinin hailan ta yana  zuwa a kwana 29 , to za tafara irga daga ranan  da taga jinin hailanta zuwa kwana  (15) , a kwana na  (15)  idan takwanta da mijinta ana kyeutata zato ciki  zai  shiga .



9- Idan mace jinin hailan ta yana  zuwa a kwana 30 , to za tafara irga daga ranan  da taga jinin hailanta zuwa kwana  (16) , a kwana na  (16)  idan takwanta da mijinta ana kyeutata zato ciki  zai  shiga .



10- Idan mace jinin hailan ta yana  zuwa a kwana 31 , to za tafara irga daga ranan  da taga jinin hailanta zuwa kwana  (17) , a kwana na  (17)  idan takwanta da mijinta ana kyeutata zato ciki  zai  shiga .



11- Idan mace jinin hailan ta yana  zuwa a kwana 32 , to za tafara irga daga ranan  da taga jinin hailanta zuwa kwana  (18) , a kwana na  (18)  idan takwanta da mijinta ana kyeutata zato ciki  zai  shiga .



12- Idan mace jinin hailan ta yana  zuwa a kwana 33 , to za tafara irga daga ranan  da taga jinin hailanta zuwa kwana  (19) , a kwana na  (19)  idan takwanta da mijinta ana kyautata zato ciki  zai  shiga.

Comments