YANDA ZA A MAGANCE GAUTSI DA KAUSHIN FATA CIKIN SAUKI Husnah03 Kiwon lafiya 30 November 2022 Hanyoyi har guda takwas da zaku bi don magance Kaushin Fata da Gautsinta Akwai abubuwa da dama da suka kamata a yi domin rage kaushin kafa... Read more
CIKAKKEN BAYANI AKAN KAMA WANDA YA ZAGI AISHA BUHARI Husnah03 Labaran Duniya 30 November 2022 Cikakken bayanin abinda ya faru game da zagin Aisha Buhari da abubuwan da suka biyo baya. Cikin dan datsin nan ne Ake ta rade - radin kama... Read more
ABUBUWA GUDA BIYAR DA ZUMA KAN YIWA FATA TA FANNIN GYARAN JIKI Husnah03 Gyara shine mace 30 November 2022 Abubuwa guda biyar da Zuma kan iya yiwa fata ta fannin gyaran jiki Zuma wani abu ne mai daɗi, mai siffar ruwan zinare ana samun sa ne daga... Read more
ABUBUWA TAKWAS DAKE KAWO MATSALAR KWACEWAR FITSARI Husnah03 Kiwon lafiya 30 November 2022 Abubuwa guda takwas dake haifar da matsalar kwacewar fitsari Musamman ga Mata Ƙwacewar fitsari matsala ce ruwan dare da ba a cika neman ma... Read more
GANYEN KABEWA, AMFANINSA DA IRIN MAGUNGUNAN DA YAKE Husnah03 Kiwon lafiya 29 November 2022 Magungunan da Ganyen kabewa ke magancewa cikin yardan Allah. Ba wai iya Kabewar ce kadai abin amfani ba, hatta ganyenta ma yana da matukar... Read more
HOTON JARUMI ABALE(DADDY HIKIMA DA MATAR DA ZAI AURA Husnah03 Labaran Kannywood 29 November 2022 Hotunan Kafin Aure na Jarumi Abale (Daddy Hikima) da Matar da zai Aura. Bayan shan shagalin bikin Halima Atete Kuma sai aka ga wasu hotuna... Read more
HANYOYIN DA ZA A BI DON MAGANCE SANKON KAI GA MACE KO NAMIJI Husnah03 Kiwon lafiya 29 November 2022 Hanyoyi bakwai da za abi don magance sankon Kai ga Mace ko Namiji Mutane da dama ba su sha’awar sankon kai kuma yakan shafi mace ko namiji... Read more
A KARSHE GA VIDEO YADDA AKA KAI AMARYA HALIMA ATETE GIDAN MIJI Husnah03 Labaran Kannywood 29 November 2022 Alhmdlillh A karshe dai an Mika Amarya Halima Atete Gidan Mijinta. Alhmdlillh anyi Biki Lafiya an tashi Lafiya an Kai Amarya dakin Mijinta... Read more
TASIRIN CUTUKAN BIYAR DA GANYEN MANGWARO KE DAQUSHEWA Husnah03 Kiwon lafiya 28 November 2022 Tarin sunadarai da Ganyen Mangwaro ya kunsa da amfanin da yake a jiki Ganyen Mangwaro ya kunshi sunadarai masu tasirin gaske ga lafiyar dan ... Read more
HANYOYI GUDA SHA SHIDA DA ZAKU BI DON TABBATAR DA NI'IMAR KI Husnah03 Gyara shine mace 28 November 2022 Hanyoyi Sha shida da Mace zata bi wajen tabbatar da ni'imar jikinta KANKANA :: za'a samu kankana a hada ta da gyada a Feraye a mar... Read more
AMFANIN GARIN CITTA DA YADDA YA KAMATA ANA AMFANI DASHI Husnah03 Kiwon lafiya 28 November 2022 Amfanin Garin Citta da yadda za ana Amfani dashi, don samun waraka daga wasu cutuka Idan ba ka da garin CITTA a ajiye a gidanka to ya kama... Read more
AMFANIN KWAN SALWA GUDA SHA UKU WAJEN INGANTA LAFIYAR JIKI Husnah03 Kiwon lafiya 28 November 2022 Amfanin Kwan Salwa Guda Sha uku wajen inganta Lafiyar jiki A yau za mu duba irin amfanin kwai ga lafiyarmu, musamman ma kwan salwa. Bincik... Read more
'YAN MATAN KANNYWOOD SUNYI SHIGA DA GASAR RAWAR KANURI Husnah03 Labaran Kannywood 27 November 2022 Yadda Matan Kannywood suka kwakwayi shigar Kanuri da gasar taka rawa. Kamar yadda muka fada maku a baya cewa Kannywood haba dayanta ta nun... Read more
HOTUNAN AMARYA HALIMA ATETE DA KYAKKYAWAN ANGONTA Husnah03 Labaran Kannywood 27 November 2022 Hotunan Amarya Jaruma Halima Atete da Kyakkyawan Angonta. Alhamdulillah yanzu dai guri ya cika Allah Ya yadda Halima Atete yau tana dakin ... Read more
NAU'IKAN ABINCI BIYAR DA AKA HARAMTAWA MAI CIKI CIN SU Husnah03 Kiwon lafiya 27 November 2022 Nau'kan abincin da aka haramtawa Mai ciki cinsu Masana harkar kiwon lafiya sun haramtawa mace mai juna biyu cin wasu nau’ikan abinci w... Read more
YANDA ZAKI HADA SHAYIN RAGE KIBA CIKIN SAUKI A GIDA Husnah03 Kiwon lafiya 27 November 2022 Yanda Ake Hada shayin rage kiba a gida Kuma cikin sauki 1. Lemon grass 2. Ginger 3. Tafarnuwa 4. Cardamom 5. Cinnamon 7. Kanumfari 8. Gari... Read more
FIRA TA MUSAMMAN DA JIKAN MALAM MAI WA'AZIN TURMI Husnah03 Labaran Duniya 26 November 2022 Fira da firaccen malamin nan jikan Malam. BBC ta gayyato Malamin nan Mai farin jinin matasa wato jikan Malam. Shi dai Wannan malami yayi s... Read more
YADDA AKE TSAKA DA SHAN SHAGALIN BIKIN HALIMA ATETE Husnah03 Labaran Kannywood 26 November 2022 Yadda shagalin bikin Halima Atete yake kasancewa da irin dalolin da ake zubarwa. Biki wan shagali, kowa ya raina sa tofa 'yan magana s... Read more
YANDA ZA A MAGANCE FITSARIN KWANCE GA MANYA DA YARA Husnah03 Kiwon lafiya 26 November 2022 Hanyar da za abi don magance Matsalar fitsarin kwance ga Manya da Yara Cutar fitsarin kwance lalura ce wacce take damu wasu yan uwa, yayin... Read more
AMFANIN HADA ZUMA DA GIRFA (HONEY AND CINNAMON) 15 Husnah03 Kiwon lafiya 26 November 2022 . Ingantaccen Binciken da akayi akan hada Zuma da Girfa (Honey and Cinnamon) wajen dakushe cutuka 15 Tun Fil'azal mutane sun kasance s... Read more
CIKAKKEN SHIRIN LABARINA SEASON 5 EPISODE 13 ORG MP4 Husnah03 Series Film 25 November 2022 Labarina Season 5 Episode 13 Complete Movie org MP4 Cikakken Shirin Labarina Season 5 Episode 13, kamar yadda aka Saba kowane sati Muna ka... Read more
MAGANIN ZAZZABIN CANJIN LOKACIN NAN DA AKE CIKI Husnah03 Kiwon lafiya 25 November 2022 Maganin Zazzabi na sauyin yanayin nan da ake ciki Naga mutane nata fama da masassara a wannan lokaci saboda yanayin canjin lokaci da aka s... Read more
HADADDEN HADIN KAZAR MAI JEGO, BAYAN ANYI ARBA'IN Husnah03 Gyara shine mace 25 November 2022 Yadda Ake hadadden Hadin Kazar Mai Jego Abubuwan da za a nema - Budurwar kaza ( na gida) - Saiwar bagaruwa - Saiwar malmo - Garin zogale -... Read more
AMFANI GOMA SHA BIYU NA MINANNAS DA YADDA ZA AYI AMFANI DASHI Husnah03 Kiwon lafiya 25 November 2022 Hanyoyi Daban daban da za ayi amfani da Minannas da tarin alfanun da take dashi _ Yana kara sha'awa _ Yana maganin infection _ Yana sa... Read more
SIRRI. DAKE CIKIN SHAN TAFASASSHEN RUWAN ALBASA Husnah03 Kiwon lafiya 25 November 2022 Cututtukan Da Tafasasshen Ruwan Albasa Ke Magancewa Duk mai fama da ciwon sanyi na Mara mace ko namiji (infection), ko namiji mai fama da ma... Read more
YADDA AKE HADA HADADDEN HADIN MATAN EGYPT Husnah03 Gyara shine mace 25 November 2022 Hadadden Hadin Matan Egypt da Sudan sai kin gwada Zaki tabbatar Ko shakka babu shi wannan hadin matan Egypt da matan Sudan da matan Jordan... Read more
AMFANIN KABEWA GUDA SHIDA GA LAFIYAR DAN ADAM Husnah03 Kiwon lafiya 24 November 2022 Amfanin Kabewa guda Shida (6) ga Lafiyar Dan Adam A yau kuma ga mu dauke da amfanin kabewa ga lafiyarmu. Abincinka maganinka. Itama kabewa... Read more
YADDA AKE HADA MAGANIN RAGE TUMBI, SANYI DA WANKIN CIKI Husnah03 Gyara shine mace 24 November 2022 Yanda zaki hada maganin Tumbi, wankin ciki da infection lokaci daya Abubuwan da za a nema - Tsamiya rabin loka - Ganyen Gwaiba 20 - Citta ... Read more
TAZARAR DA YA KAMATA A SAMU DAGA YIN BARI ZUWA DAUKAR WANI CIKIN Husnah03 Kiwon lafiya 24 November 2022 Tazarar da ya kamata Macen da tayi bari ta samu kafin ta dauki wani cikin. Hukumar Lafiya ta Duniya ta bayar da shawarar cewa akwai bukata... Read more
SHUGABAN KASA YA KADDAMAR DA SABBIN KUDIN NIGERIA Husnah03 Labaran Duniya 24 November 2022 Hotunan sabbin kudin da Shugaba Buhari ya qaddamar a jiya da ranar da za a fara amfani da su Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ƙaddama... Read more
AMFANIN MAN JIRJEER GUDA GOMA GA LAFIYAR MU Husnah03 Kiwon lafiya 24 November 2022 Tasirin Amfani da man jirjeer guda goma ga Lafiyar Maza da Mata Man Jirjeer (Cress Oil ko Rocket Oil) yana daga cikin nau'in magunguna... Read more
MUHIMMANCIN AMFANI DA MAN ZAITUN DA YADDA YA KAMTA AYI AMFANI DASHI Husnah03 Kiwon lafiya 24 November 2022 Muhimmancin Amfani da man Zaitun da yadda za ayi amfani dashi Man-zaitun (olive oil/ Olea europea ) wani irin nau'in mai ne da ake sa... Read more
HANYOYI 3 DA ZA A DON MAGANCE CIWON SIKILA CIKIN SAUKI Husnah03 Kiwon lafiya 23 November 2022 Hanyoyin da za a bi don magance ciwon sikila ga yaro ko babba Yau mun kawo maku hanyoyin da zaku bi don magance ciwon sikila cikin sauki I... Read more
GUDUMMUWAR DA MATA KE BAYARWA WAJEN MUTUWAR AURE A YAU Husnah03 Shafin Ma'aurata 23 November 2022 Da Sa Hannun Kowa Wajen Mutuwar Aure A Yau; Bangaren Mata wajen gudummuwar da suke bayarwa wajen mutuwar aure A kullum ana fara ambaton... Read more