Don magance wadannan cutuka ku jika citta da Tafarnuwa.
Don samun waraka daga wadannan cutuka ka jika Citta da Tafarnuwa da Ruwa Mai sanyi kasha kullum dare.
Da farko zaka samu Citta kwarai hudu madaidaita, tare da medium size na Tafarnuwa kwara uku, sai ka cire bawon ka wankesu.
Zaka yayyanka kanana kanana, sai ka samu dan kwano ko roba ka zuba ruwan sanyi a ciki, sai ka zuba wannan Citta da Tafarnuwan, sai ka rufe ka Saka cikin fridge.
- Yana maganin hawan jini, yana rage sinadarin cholesterol.
- Yana maganin mura, kuma yana rigakafin cancer.
- Sannan masu ciwon sugar yana rage glucose na cikin jini yayi kasa, kunga kenan zai yi maganin cutar sugar. (Diabetes)
Comments
Post a Comment