Da dumi dumi, angarzaya da Aisha Buhari asibitin dake Abuja
Rahotanni daga fadar shugaban kasa na bayyana cewa an garzaya da matar shugaban kasa Aisha Buhari asibiti a Abuja a sakamakon karaya da ta samu a kafar ta
Majiyar Taskar Labarai Daily Nigeria ta ruwaito cewa ba asan musabbabin karayar ba amma dai “matar shugaban kasar ta zame ta fadi ne lamarin da ya jawo ta samu karaya a kafarta”
Sai dai kawo yanzu babu sanarwa a hukumance game da cikakken labarin abunda ya faru
Comments
Post a Comment