Firan Hadiza Gabon tayi da Dauda Kahutu Rarara akan alakar dake tsakaninsa da Aisha Humaira
Fira ta musamman da Hadiza Gabon tayi da shahararren mawakin siyasar nan wato Dauda Kahutu Rarara, inda take tambayar shi gaskiyar magana game da soyayyar da akace suna yi da Aisha Humaira.
Inda shi kuna yayi mata gamsasshen bayani akan alaqar dake tsakaninsa da ita Aisha Humaira din
Ku shiga wannan video don jin yadda firan ta kasance da Kuma maganar aure ne ko soyayya a tsakanin su.
Comments
Post a Comment