Hanyoyin da za a bi don magance ciwon sikila ga yaro ko babba
Yau mun kawo maku hanyoyin da zaku bi don magance ciwon sikila cikin sauki Insha Allah. Don haka sai a nemi wadannan abubuwan;
1 -Garin habbatus sauda gongoni daya.
2 - Gariin tafarnuwa rabin gongoni
3 - Garin kustul Hindi rabin gongoni
4 - Man habbatus sauda 100ml.
5-Man zaitun 100ml.
6 -Zuma Lita biyu
Yanda za a hada;
Ahadesu waje daya azuba ruwa kamar gongonni madara daya atafasa gwargwadon qonewar ruwan sai ajanye wuta, idan yayi sanyi sai azuba a waje mai tsafta.
Yanda za a sha
- Yaro dan shekaru biyu zuwa shida (2---6yrs) qaramin cokali sau biyu a rana.
- Dan shekaru bakwai zuwa sha biyu (7----12yrs) babban cokali sau biyu a rana.
Dan shekaru sha uku zuwa sama (13 - to above) babban cokali sau uku a rana.
Za'a maimaita wannan tsarin har tsawon watanni shida (6 months) insha Allah za'a warke.
Magani na biyu
Shan cokali daya na man habbatus sauda sau biyu arana har tsawon watanni shida itama hanyace ta rabuwa da ciwon insha Allah
Magani na uku
Asami ruwan zam-zam Lita 25 ko wanda zai isa asha tsawon watanni biyu sai akaranta suratul Fatiha 21, ayatush shifa 21
Ayita shansa kadai insha Allah za'a samu Lafiya.
Comments
Post a Comment