Jaruma Maryam Booth na Shirin Amarcewa da Angonta Jarumi Usman Uzee
A yau mun kawo maku wani labari game da Maryam Booth, inda ake tunanin ta kusa amarcewa da Angonta Jarumi Usman Uzee.
Su dai wadannan Jarumai anga pre - wedding pictures din sune yana ta yawo a social media, inda Kuma ake ta tayasu murna da fatan Alkhairi.
Anga Jaruma Maryam Booth da shigar Amare a cikin Wani guntun video duk dai a shafin dandalin sada zumunta.
Muna fatan Allah Ya sa auren ne dagske Yasa idan anyi a zauna Lafiya Ameen.
Ku Kalli Wannan videon don Karin bayani
Comments
Post a Comment