Muhimman Sirrikan dake tattare da Ayu da yadda Mace za tayi amfani dashi
Ayu kenan dabba wacce ta banbanta da sauran dabbobi, mashahuriyar dabba me abun al'ajabi.
Ko kunsan wannan dabba nada wata baiwar saduwa? To koda sau daya kaga wannan dabba na saduwa zakasan akwai baiwa tattare da ita domin tana shafe sama da sa'o'i takwas tana saduwa. Don har masana sunce so ɗaya yake saduwa da matarsa tasamu ciki. Bincike yanuna babu wata dabba da takai wannan dabba bangaren saduwa.
Shiyasa aka binciko amfaninsa ta bangaren sassan jikinta dakuma narkarda kitsensa zuwa mai domin samun gamsuwa nishadi abangaren mace da namiji.
Bangaren jikinsa kamar wajen jelarsa
Ana amfani da jelar ayu bangarori kamar haka:
1. Ana dafawa aruwa mace ko namiji sudinga kama ruwa dashi yana bada nishadi sosai tsakanin ma'aurata.
2. Ana samun madara ta ruwa ajika wannan gaban ayun aciki bayan sa'o'i kaɗan sai acire shi mace ko namiji duk zasusha.
3. Idan namiji da mace sukayi amfani dashi yana sakawa namiji yazama me jaraba akan matarsa haka kuma zaiji ko wacce mace bata Kaita daɗiba bangaren saduwa.
Bangaren mace kuma yanasa tajita kullum cikin danshi na ni'ima.
Amfaninsa ta bangaren kitsensa
Ana sarrafa man ayu hanyoyi da dama zamu kawo kaɗan daga ciki kamar haka:
1. Idan mace tanason jinta cikin ni'ima zata samu man ayu da zaytun tahada tayi matsi dashi minti talatin kafin saduwa.
2. Idan mace tana bukatar tajita amatse gam yanda dan yatsama bazai shigaba, tasamu man ayu da miski wanda ake matsi dashi (miski dahara) tahada saitayi matsi dashi lokacin da zataje wajen maigida karta wanke.
3. Idan mace tanason mijinta yajita tadabanne wato wajen ɗanɗano zata samu man ayu da kitsen damo tadinga matsi dashi wannan kam ba'a magana.
5. Idan mace tanason ɗanɗano da matsi da dukkan abinda muka faɗa asama zata iya samun man ayu, man damo da miski tahada tadinga matsi dashi.
Kadan kenan daga amfanin AYU domin ya dade yana taka muhimmiyar rawa acikin al'amarin ma'aurata saidai dayawa basusan hanyoyin sarrafa shiba.
Comments
Post a Comment