Videon matar da Mijinta ya kulle a cikin gida ba isasshen abinci, da firan da akai da Mamarta
Yau mun kawo maku videon wannan baiwar Allar Mai suna Sadiya Salisu, wadda asalin 'yar Kano ce, aure ya kai ta Yobe.
Ita dai wannan baiwar Allah maganar da ake yi yanzu ta riga da ta rasu, sakamakon azabtarwar da Mijinta yayi mata wanda wasu ke zargin ma tsafi yake da ita.
Don jin yadda abubuwan suka kasance lokacin da tana raye sai ku shiga wannan video dake kasa.
Comments
Post a Comment