Masha’Allah An Ɗaura Auren Diyar Yaya Dan Kwambo Allah Ya Bada Zaman Lafia
An daura auren Diyar Fitaccen Me wasan Barkwancin nan a Masana’antar Kannywood Nura Dandolo wanda akafi sani da Yaya dan Kwambo acikin shiri me dogon Zango Gidan Badamasi.
An wallafa hotunan bikin a Shafukan sada Zumunta kuma sauran jaruman shirin na Gidan Badamasi sun nuna masa kara inda sukaje har gida domin tayashi farin ciki.
Comments
Post a Comment