Yanda za a Magance laluran hawan jini, ko da an samu mutuwar sashen jiki.
Idan har ka tabbatr da kaje wajen likita ya aunaka ya tabbatr kana da hawan jini to yana da kyau kabi ka'ida da kuma shawarwarin da likita ya baka.
Kamar yadda nayi alkawari zan kawo maganin hawan jini na musulunci wanda duk wanda ke da ciwon tabbas indai ya hada maganin yadda muka kawo kuma ya dage da shan magani da kiyaye dokokin likita inshallah zai nemi hawan jini ya rasa ajikinshi.
Ga kayan da za a hada.
1. Man habbatussauda
2. Garin hulba
3. Garin na'a na'a
4. Garin kuzbara
5. Yansun
6. Bakdunus
Yadda zaa hada za'a hadesu duka waje 1 sai adinga dibar cokali 1 ana tafasawa anasha kullum tsawon wata 1 inshallah za a rabu da hawan jini
Idan kuma yayi ma mutum faralayis ya shanye mashi wani shashe na jikinshi
To ga yadda zai hada
1. Garin dabino
2. Nonon rakumi
3.zait bakdunus
4. Man zaitun
A tafasa dabinon da nonon rakumin kullum adinga shan cokali uku sau uku a rana
Man zaitun kuma a hada shi da bakdunus adinga shafawa a inda ya shanye
Inshallah za a sha mamaki.
Please kuyi share don yanuwa masu lalurar su gani kamar kayi sadakatull jariya ne.
Comments
Post a Comment