Main menu

Pages

HANYOYI GUDA BIYU DA ZA ABI DON MAGANCE CIWON ULCER

 



Hanyoyi biyu da za a bi don magance cutar Ulcer har abada Insha Allah.

  Kamar yadda nayi Alkawarin zan kawo maganin Ulcer Alhamdulillah yau na cika alkawarin ga sau fa'idoji nan guda biyu sai a jarraba,kuma insha Allah ana rabuwa da ita ne har abada 



Abinda za nema

1. kabeji(Cabbege)

2. Lemon tsami(Lemon)

3. Zuma.


 Da farko zaka yanka kavejin naka kanana sai kayi blending da ruwa kamar kofi daya sai ka zuba shi a kofi,sannan ka zuba lemon tsami kamar Chokali 1 zuma chokali 1 ka juya kasha,za kai haka sau biyu a rana.





HANYA TA BIYU

Abinda za a Nema

1. Garin hulba(FENUGREEK)

2. Lemon tsami( Lemon)

3. Zuma,



Yanda za a hada

 Da farko zaka tafasa garin hulbar naka da ruwa kofi daya bayan ka tafasa sai ka sauke idan ya dan wuce sai ka zuba lemon tsami Chokali 1 Zuma chokali 1 ka juya kasha,shima zakai haka sau biyu a rana.


Dukkan hanyar da zaka jarraba zakayi na tsawon kwana 15, insha Allah zaka rabu da Ulcer har abada.

Comments