Hotunan Ango Lukman da Amaryarsa da aka daura jiya, da video daurin auren.
An daura auren Fitaccen jarumin masana’atar Kannywood Yusuf Sasen wanda anka fi sani da Lukman a cikin shirin Labarina mai dogon zango.
Yusufa sasen an daura aurensa da sahibarsa daga garin Potiskum daga jihar yobe dake arewacin Najeriya.
Wannan kuma hotuna ne daga wajen cin abinci bayan ɗaurin Auren Yusuf Sasen a garin Potiskum ta Jihar Yobe inda abokansa sunka halarta
Wadannan sune hotunan wajen cin abinci bayan daurin auren. Ga video yadda daurin auren ya gudanar.
Comments
Post a Comment