Main menu

Pages

KARYATACCEN SHITIN FILM DIN DAN JARIDA, SEASON 1 EPISODE 1

 



Kayataccen Shirin Film din Dan Jarida Season 1 Episode 1 org HD.



Fitaccen Mai shirya fina finan nan wato Bashir Mai Shadda ya fito da film dinsa na Dan Jarida da aka dade ana tallar sa.




Film din dai na kunshe da salon labari Mai nunu da irin wahala da Dan Jarida na gaskiya ke fuskanta, da Kuma irin mugayen dabi'u na wasu 'yan siyasar da suke da fuska biyu, da amfani da yan daba da ta'addanci. 




Wanda akeso mutane su hakalta su Kuma kiyaye wadannan munanan dabi'u. Don haka ga Shirin sai ku kalla.




Comments