Main menu

Pages

KI KOYI YADDA ZAKI SARRAFA ZUMA TA HANYOYI DABAN DABAN

 



Ki koyi yadda Zaki sarrafa Zuma ta bangarori daban daban.

Koda yake kusan kowacce mace tana aiki da zuma wajen karin ni ima amma da dama basu dauki zuma amatsayin abun matsiba kuma ya kamata kowacce mace ta dena rabuwa da zuma agidanta saboda ga saukin saya ga rikita oga wato kudi kadan da babban aiki




(1) Na farko zaki hada zuma da ruwan alobera ki gauraya sosai sannan kiyi matsi idan kinyi kusan zuwa wajen oga saiki wanke sannan ki saka miski na matsi wato (miskul dhara)




(2) Na Biyu kuma ki jarraba hadata da man damo kiyi matsi amma kada ki wanke oga ya shiga a haka hmm ba a magana




(3) Mace me fama da ciwon sanyi ta hada Zuma da man tafarnuwa da khal tuffa kullum tarinka shan cokali3




(4) Kina iya saka zuma a a gabanki tunda safe idan dare yayi ki wanke sannan ki kara saka wata lokacinda za ayi harka zakiyi mamakin aikinta





(5) kisamu ruwan karo me kyau ki hada da miskul dahra da Zuma ki gauraya kiyi matsi wajen zai hadu ga kamshi dadi kuma sai kinfi zuma.

Comments