Masha Allah, A yau Amarya Halima Atete ta tare a katafaren gidan ta.
Masha Allah, Alhmdlillh ku Kalli yadda Halima Atete ta tare a gidan ta. Bayan kusan sati biyu da akai shagalin bikinta sai yau aka Kai ta gidanta.
Ku Kalli yadda suka shiga gidan tare da Mijinta abin ban sha'awa
Comments
Post a Comment