Labarina Season 6 Episode 2 Complete Movie org MP4
A yau mun kawo maku cigaban Shirin film din Labarina, a satin da ya wuce dai kunga yadda Ake tayin taking - saqa tsakanin Lukman da Presido, da halin da suka jefa Sumayya. A karshe dai Abokan Lukman sun bashi shawara akan ya rabu da Sumayya tun da dai an yi mata Miji.
To a karshe mu ga ya tafi wajen Ummi karama da ke ta faman Damon sonsa. Yau zamu ga ya zata kaya. Ku shiga wannan video ku kalli cikakken Shirin.
Comments
Post a Comment