Main menu

Pages

MANYAN ALAMOMI 6 DA ZAKI GANE KO KAMBUN BAKA YA KAMA YARONKI


Manyan Alamomi masu karfi dake nuna cewa yaronki yakamu da kammun baka! 



—Yawan kuka batare da wani dalili na rashin lafiya ba. 


—Yawan zafin ciki, ko ciwan kai, ko jin zafi a kafafu batare da wani dalili ba. 


—Yarika yawan samun damuwa hakanan arasa kuma abinda yake damun sa, ko yarika falkawa cikin dare a firgice. 


—Yaro yadaina sha'awar cin abinci, yazama kaga yaro baya son cin abinci.


—Ko kaga yaro yana ramewa hakanan, kuma gashi yana cin abinci. 


—Ko yaro yarika rashin jin magana mara misali. 


Sai dai bazai zama dukkan wadannan alamomin sun bayyana zama daya ba, wata kila asami biyu zuwa uku. 



Wallahu aalam. 

Dafatan Allah taala yakara karemu daga dukkan sharri Allahumma Ameen.

Comments