Yadda Rarara ya gwangwaje Amaryar Lukman (Yusuf Saseen) da wata babbar kyauta.
Kamar yadda kowa ya sani ne shine wannan babban Jarumin na Shirin Labarina wato Lukman ya angwance a wannan satin da ya gabata.
A lokacin bikinsa 'yan uwansa 'yan Kannywood sun masa Kara sosai a wajen bikin dinnar da suka gabatar, Wanda a cikinsu har da shahararren mawakin nan wato Rarara inda ya gwangwaje Amarya da wata kyauta.
Ku shiga cikin video nan don ki da ganin abinda ya faru da Kuma irin kyautar da akai mata.
Comments
Post a Comment