Sirrikan dake cikin Kitsen Damo da yadda ya kamata ayi amfani dashi,
Kitsen damu ya dade yana taka mihimmiyar rawa a wajen mata saidai akwai dalilai guda biyu da suka saka yanzu da dama suka dena amfani dashi.
Wato na farko dai bakowanne me magani bane yake sarrafashi ya sayar dashi original ba.
Na biyu kuma wasu matan sunada infection sai kaga mace tayi amfani dashi beyi mataba to shiyasa nake baku shawara kafin ku fara amfani dashi ku tabbatar babu wadannan matsaloli guda biyun.
Kuma bayan zurfafa bincike da muka karayi man damo ba mace kawai yake yiwa aikiba harda na miji domin idan namiji yanaso yaga matarsa tana biye dashi akowanne lokaci sakamakon saduwa da yakeyi da ita to lokacin da yazo jima i da ita ya dauko man damo ya hadashi da zuma ya gauraya saiya shafa akan gabansa to awannan lokacin matukar ya sadu da matarsa zataji bata taba gamsuwa irin wannan lokacinba amma kuma namiji me ciwon sanyi da basir bazai masaba hasalima zaisa maniyinsa zuwane da wuri
To ammafa ita mace idan tasamu man damo itama ta hadashi da zuma lokacin da zata sadu da mijinta saita debo dan kadan tayi matsi to awannan lokacin mijinta zai jita daban domin wani kalar dandano zatayi
Idan kuma so kike kike ki mallake mijinki a gado bayan kin saka zumar saiki samu lalle ki zuba ki saka ruwan alobera ki gauraya sosai saiki samu roba me kyau ki ajiye domin yakan dade be baciba sai kina matsi dashi
Har ila yau amarya da take shirin karbar angonta daga lokacinda ta fara gyaran jiki to ta kasance da man damo akusa domin idan tazo dafa kazar amarya ta zubashi kadan aciki sannan lokacin da ta rage kwana uku tana hadashi da zuma tana matsi dashi sannan tana shafawa a saman gabanta gefe da gefe wallahi duk namijinda ya shiga jikinta saiya nuna alamar yaji canji kuma gabanta zai ciko dum dum
Sannan mace idan tanason jin dadin mijinta taji tamkar bata duniya lokacin jima i to ta hada man damo da man hulba original dan Egypt ta shafa aganta kuma tayi matsi dashi 3 hours before sex lokacinda zata sadu da mijinta shi kuma saiya hada man damon da zuma ya shafa akan abinsa ku jarraba wannan kuga aiki
bayan haka mace zata iya hada man damo da man ayu waje daya tayi matsi dashi yana kara mata dandano me gamsarwa
haka nan dai man damo yakeda aiki kala kala saboda haka kurinka tuntubar masana zakuji sirrikansa daban daban.
Comments
Post a Comment